#yan da mota
Explore tagged Tumblr posts
Text
Yan da Mota é um professor de História que publica uma série sobre o que grandes figuras políticas faziam na época da ditadura. Só que ele divulga isso sem expressar sua opinião e paixão política, o que considero correto. Aqui está o perfil do Lula durante esse período. Nesse link está o perfil do Bolsonaro.
Você, que é da classe trabalhadora: assista ambos os vídeos e reflita.
#blog#yan da mota#ditadura#ditadura militar#ditadura militar no brasil#ditadura militar brasileira#lula#jair bolsonaro#luiz inácio lula da silva#bolsonaro#pol��tica
0 notes
Text
An Shiga Kotu A Yau Litinin Domin Sauraren Shari'ar Fatima Wacce Aka Yankewa Kafa Sakamakon Buge Ta Da Mota.
An Shiga Kotu A Yau Litinin Domin Sauraren Shari’ar Fatima Wacce Aka Yankewa Kafa Sakamakon Buge Ta Da Mota.
Yadda aka saurari karar Fatima Yar asalin Garin Sokoto wadda aka yankewa Kafa saka makon wasa da mota da wani matashi da yayi amakaranta bayan kallamala jarabawa. An Shiga Kotu A Yau Litinin Domin Sauraren Shari’ar Fatima Wacce Aka Yankewa Kafa Sakamakon Buge Ta Da Mota saidai ‘yan uwan Fatima sun soma zargin ba za a yi musu adalci ba saboda yaron dan masu hali neDaga Real Buroshi Mawaka,…

View On WordPress
0 notes
Photo

PROF. MD. AIR LINE ZARIA. (PMALZ)🤝🤝🤝 👇 Yanzu zaka ji Yan adawa sunce ai wannan ba jirgi bane mota ce, to ai abu 3 1) Fata nagari............ 2) Dan Kabo ma da haka ya fara 🙄🙄🙄 3) Zakaranka Rakuminka ko? 🙄 🙄 🙄 (at Zaria, Nigeria) https://www.instagram.com/p/CI35ymBlpQF/?igshid=vp59552d5dmt
0 notes
Video
instagram
••• Ya yan protest??. _ Please be vigilant. Yau a lagos, yan ta'ada cike da mota sun je sun tarwatsa taron zanga zangar da akeyi a Alausa. _ Whats happening in your area? Send a DM #securenorth #endinsecuritynow https://www.instagram.com/p/CGXKVNPhOIJ/?igshid=1mc83cn0n7wp7
0 notes
Quote
Daga Littafin "Muhimman Raneku 400 A Tarihin Harkar Musulunci"—Na Cibiyar Wallafa da yada ayyukan Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)RANA TA 76:*12 September, 1996 (29 Rabius Thani, 1417H):*A wannan ranar aka fara wakiar Abacha, wacce ta fara a Asubahin wannan ranar Alhamis 12/9/1996, da zuwan cincirindon yan sanda shake da motoci, dauke da akwatunan harsasai zuwa gidan Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky don su kama shi.A rannan, mataimakin kwamishinan yan sanda na Kaduna, Muktar Ibrahim, shine ya jagoranci harin, wanda a lokacin da suka zo gidan Malam Zakzaky, sun nuna masa takardar izini (warrant) a kan za su yi binciken makamai ne a gidan nasa. Bayan ya basu damar binciken, suka shiga suka bincika ba su samu ko tsinke da sunan makami ba, sai kuma ya nemi cewa za su tafi da Shaikh din, don ya je ofishinsu a Kaduna ya sa hannu akan cewa ba a samu makami a gidansa ba.Shaikh Zakzaky yace masa ni ba yaro bane, kace min kun zo ku kama ni kawai. Don haka ya aminta musu akan su tafin. Malam ya zabi cewa tunda sun ce ba kama shi suka yi ba, to zai tafi a cikin motarsa ce, Malam Muhammad Turi zai tuka shi, kuma kaninsa Malam Badamasi Yaqoub zai raka shi.Ashe a daidai lokacin da suke gidan Shaikh Zakzaky, wasu yan sandan sun riga sun je gidan Alhaji Hamid Danlami, wanda shine Manajan jaridar Almizan, sun kama shi tare da maaikacin jaridar mai suna Abubakar Abdullahi Almizan, sannan kuma sun kama wani mutum mai suna Malam Shittu, wanda aka aiko shi daga shagon aikinsu na Printing don ya kawo Almizan din satin da aka riga aka buga.Sai da aka je gab da shiga Kaduna, suka roki Shaikh Zakzaky kan ya koma cikin daya daga cikin motocinsu, ya fita daga tasa motar don kar a shiga gari a iya gane cewa an kamo shi ne. Bayan da ya amsa musu, aka bude masa mota sai ya ga wadannan mutum ukun da aka kamo su a ciki.Da aka je hedikwatan yan sandan kwantar da tarzoma (Mopol) a Kaduna, sai suka bayyana aniyarsu na tsare Malam Zakzaky da wadannan mutum uku din, kuma suka sallami Malam Turi da Malam Badamasi a kan su koma gida su ba a da bukatarsu a lokacin.Wakiar Abacha ta gudana ne baki daya bisa umurnin shugaban kasa na mulkin soja a lokacin, Janaral Sani Abacha. Ta hannun gwamnansa na Kaduna, Hamidu Ali, tare da gudummawar kwamishinan yan sanda na lokacin Yakubu Shuaibu.RANA TA 77;*13 September, 1996 (1 Jimadal Ula 1417H):*A ranar Juma'a 13/9/1996 ne dubun-dubatan yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky suka hadu a Zariya, inda suka gabatar da Muzaharar Allah-wadai da kamun Jagora, Shaikh Ibraheem Zakzaky da gwamnatin Abacha ta yi. Ko da yake Muzaharar ta gudana ne a duk fadin kasar, amma ta Zariya ta musamman ce.Muzaharar ta faro ne daga masallacin Jumaa na sabon garin Zariya, isowar goshinta kofar Doka ke da wuya, yan uwa suka gamu da jamian yan sandan kwantar da tarzoma a daidai shatale-talen hanyar Jos dauke da muggan makamai, inda suka budewa yan uwa wuta da tiyagas da harsasai masu rai. Nan take aka samu Shahidai 15, da taimakon Allah yan uwa suka dake da Kabbara da Hailala da jefa duwatsu har sai da suka kora yan sandan nan suka gudu da kafafunsu suka bar tankan yakinsu. Sannan Muzahara ta cigaba da gudana har zuwa muhallin da aka tsara za a rufe ta, wato Babban Dodo a cikin garin Zaria. Tsayuwar wanda ke Jagorantar yan uwa a lokacin, Malam Muhammad Turi, da ya zama bai gudu ba duk da ruwan wutan da ake yi, ya taimaka sosai wajen dakewar yan uwa da rashin tarwatsewarsu. A yammacin wannan ranar ne kuma Shaikh Muhammad Turi ya jagoranci janazar Shahidan, wanda aka bizne su duk a garin Zariya.RANA TA 78;*14 September, 1996 (2 Jimadal Ula 1417H):*A ranar Asabar, washe-garin wakiar kofar Doka da duddukun asubahi, jamian tsaro suka je inda suke tsare da su Shaikh Ibraheem Zakzaky da almajiransa uku, suka dauke su daga ofishin na mopol da ke Kaduna cikin motoci biyu, aka kama hanyar Kudancin kasa da su don tsarewa. A rannan suka kai Jagora, Shaikh Zakzaky kurkukun Fatakwal (Port Harcourt) babban birnin jihar River. Alhaji Hamid Danlami aka kai shi Kurkukun Enugu. Malam Abubakar Almizan kuma aka kai shi kurkukun Calabar ta jihar Rivers, sai Malam Shittu aka kai shi kurkukun Benin ta jihar Edo. Tun da aka kai su aka tsare a wannan ranar 14 ga Satumbar 1996 din, sai a ranar 2/6/1997, bayan sun shafe kimanin watanni tara a tsare, sanna aka maido da su Kaduna don yi musu sharia.RANA TA 79;*18 September, 1996 (6 Jimadal Ula,1417H):*A ranar Laraba 18/9/1996, yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky suka kuma fitowa a garin Kaduna don yin Muzaharar jaddada kira a saki jagoransu daga kamun da Abacha ya yi masa a ranar 12/9/1996. Tare da bayyanawa duniya irin taaddancin da jamian yan sanda suka yi na kashe mutane a ranar 13/9/1996 a Zariya. A wannan ranar duk da barazanar kwamishinan yan sandan Kaduna, Yakubu Shuaibu da yace duk wanda ya fito Muzahara a ranar zai karya masa kafa, yan uwa sun fito Muzaharar wacce aka faro ta daga Masallacin Maiduguri road a cikin garin Kaduna. Sai dai a wannan ranar yan sanda sun sake yin taaddancin, inda suka bude wuta a kan yan uwa masu Muzaharar da harsasai masu rai, an tabbatar da yan uwa guda shida sun samu shahada a wannan Larabar, sai dai ana tunanin sun fi haka, saboda akwai wadanda yan sanda suka kashe suka kira wani Malami mai suna Abubakar Tureta wanda makiyin Harka ne suka sa ya yi musu sallah da bizne su a makabarta. Sannan sun kama yan uwa da dama a rannan, ana zargin sun harbe wasu. RANA TA 80;*20 September, 1996 (8 Jimadal Ula, 1417H)*A ranar Jumaa 20/9/1996, kamar yan kwanaki bayan kama Shaikh Zakzaky da bude wuta a kan almajiransa da jamian tsaron Abacha suka yi, sai kawai ya zama wakia ta cigaba a duk kasar, inda ba kawai yan sand aba, har ma yan tauri hukuma ta rika amfani da su don afkawa yan uwa. A wannan ranar ne yan tauri suka kashe Shahid Usman Kassu a garin Goronyo ta jihar Sokoto.Wani dan tauri mai suna Abu A.D ya dabawa Shahid Usman wuka a cikin masallacin Jumaa na garin, a yayin da ake waazi kafin sallar Jumaa. An tabbatar da cewa yan taurin sun kai wannan harin ne da umurnin shugaban karamar hukumar Goronyo na lokacin, Abdullahi Dankura. A wannan Jumaar ne har ila yau kansilar garin Yar Rimawa ta jihar Sokoto, Shehu Dan tsamaye, tare da hadin guiwar hakimin garin da shugaban karamar hukumar (wancan Audu Dankura din) da sarkin gabas na karamar hukumar Goronyo, Sambo Usman, suka nemi kwamishinan yan sanda na jihar Sokoto a lokacin, Gimba Umar, ya turo musu da mota uku na yan sanda zuwa garin, Kansila Shehu Dantsamaye ya kai yan sandan masallaci ya rika bi sahu-sahu yana tsamo yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Zakzaky yana nuna musu suna harbewa da bindiga. Cikin wadanda suka harbe har lahira a wannan ranar akwai wakilin yan uwa na garin, Malam Ibrahim Idris, da kaninsa da suke uwa daya, Umar Ilyasu. Sannan Dantsamaye ya je da yan sanda har sashen mata na masallacin, ya nuna musu mahaifiyar su Malam Ibrahim da Umar, dattijuwa yar shekaru 62 mai suna Aliyatu Rabiu suka harbeta.— Ba da jimawa ba littafin zai kammalu da izinin Allah.
http://www.5five-stars.com.ng/2020/03/wasu-raneku-biyar-5.html
0 notes
Text
'Yan Sandan Nijeriya Guda Biyu Sun Rasa Ransu Sakamakon Hadari A Yayin Da Motarsu Ke Bin Wata Motar Kasuwa
'Yan Sandan Nijeriya Guda Biyu Sun Rasa Ransu Sakamakon Hadari A Yayin Da Motarsu Ke Bin Wata Motar Kasuwa
Kamar yadda rahoto ya nuna, lamarin ya auku ne a yayin da motar 'yan sandan suka biyo wata mota kirar Sienna dauke da fasinjoji a hanyar Ogoni zuwa Akwa Ibom. Inda sakamakon bin motar ne sai motar 'yan sandan ta kife inda ta yi kundunbala a daji.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/36VOhcc via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
Photo

SANARWA🙏🙏🙏 KAULAHA; ZIYARA DA MAULUDIN 1444/2022👇👇🙏 Alhamdulillah! Wannan Dama Ce Ga 'Yan-uwa Masoya Maniyyata Masu Son Zuwa Garin Madinatu Kaulaha(Senegal) Don Ziyarar SHEHU(R.A) Da Mauludin ANNABI(S.A.W) Na Bana. Wanda Suke Cikin Garin Nguru Jahar Yobe Da 'Kauyukanta Da Makwabtanmu Zasu Iya Tuntubar Syd Ahmad Mai Zare Nguru Kai Tsaye, Ko a Tuntu6i Jagoran Tafiyar Sayyidi Alh. Gana Borno. 08174338383 09026294976 NOTE👇 Don Neman Ƙarin Bayani Ko Bayar Da Deposit Na Kuɗin Mota, Za'a Iya Samun Syd Ahmad Maizare a DYNAMIC COMPUTER CENTRE NGURU, Daga Ƙarfe 10:00am(Na Safe) Zuwa 8:00pm(Na Dare) a Kowacce Rana. ALLAH Ya Bada Iko, Ya Sa Ayi Tafiyar Cikin Lafiya Da Aminci, Don Albarkar SAHIBUL-FAIDHA(R.A)🙏🙏🙏 https://www.instagram.com/p/Cie6hxroMPg/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes
Text
Aikin shaidan: Magidanci mai shekaru 45 yayi luwadi da yaro dan shekara 11 a garin Abuja
Muhammed Sani wanda ake zargi da aikata laifin yana aikin gyaran mota ne kuma ya shafe tsawon watanni da dama yana aikata fasikancin da yaron duk da cewa yana da aure.
Wani magidanci mai shekaru 45 a duniya ya tafka tsiya inda rundunar yan sanda suka kama shi da laifin yi ma wani yaro mai shekaru 11 lalata ta hanyar luwadi a nan unguwar Mabuchi dake Abuja.
Muhammed Sani wanda ake zargi da aikata laifin yana aikin gyaran mota ne kuma ya shafe tsawon watanni da dama yana aikata fasikancin da yaron duk da cewa yana da aure.
Yaron yace ya hadu da wanda ake zargi bayan da wani abokin shi ya hada su domin ya koyi aikin gyran mota a wajen shi. Yace tun lokacin da ya fara zuwa koya aikin ogan sa ke yin lalata dashi kuma bayan ya gama lalata dashi sai ya nashi naira ashirin (N20) na siyan biskit.
Mummunar aikin Muhammed Sani ya bayyana ne bayan da mahaifyar yaron ta gano cewa dan ta ya kan dawo gida fiye da lokacin da aka kayyade masa kuma mafi yawancin tufafin da yasa zuwa aiki ba dashi yake dawowa gida.
Tace a ranar da ta gano cewa akwai lauje daure a cikin zani game da lamarin danta shine ranar da yadawo gida sanye da wando wanda ba nashi ba. Tace sai da ta tasa shi gaba domin ya bayyana inda ya samu wanda kuma menene alakar shi da wanda ya bashi shine ta gano abun dake wakana.
Yayin da yan sanda suke tuhu,mar sa kan laifin da ya aikata Muhammed Sani ya dangane laifin ga aikin shaidan.
"Ba zan iya bayyana mai ya kai ni ga yin haka ba domin ni ba haka nake ba" yace.
Hukumar yan sandan babban birnin tarayya ta Abuja tace zata gurfanar dashi gaban kotu bayan kammala bincike a kan shi domin samun hukuncin da doka ya tanadar ma masu aikata ire-iren laifin da ya aikata.
source http://www.newssplashy.com/2018/08/aikin-shaidan-magidanci-mai-shekaru-45.html
0 notes
Photo

~♥♥BURIN ZUCIYA♥♥~~ Na Kausar M Hassan 6⃣ Dad yay ajiyan zuciya ya dubie Ummin Meenal a cikin sanyin murya "Ngd Baiwar Allah, Allah y ska maki da alkhairi, dga ynxn ki dauka baki rasa Meenal Yar ki ba, Ga Falaq nan ta zama matsayin yarki" Ummin Meenal ta share dan guntun kwallan data zuba mata a ido "Allah y raya falaqnal" Dad da Imran suka amsa da "Amin" Hkan yyi dea2 da fitowan da akayi da Falaq kwance akan gado kaman bata da rai,hka itama Meenal. Nan Imran yagan Meenal take yaji babu dadi a hnkli ya matsa kusa da gawarta ya Shafa fuskanta "Allah ya jiqanki Meenal" ki yafemin abunda nai maki" Umminta ta juya "Dama kasanta ne"? A hnkli ya bude bakinshi "Nasanta, sunana Imran. Ummin Meenal tace "Dama kaine Imran"? Wanda yarinyar nan takeso"? Kai kawea ya girgiza sbd hawayen dake zuba mashi a fuska. Ummin meenal wadda ake kira da ummi ta girgiza kai "Allah y kyauta shine abunda ta fada" tabi bayan gawar "yata wadda za'a sakata a mota. Imran sai sharar kwalla yakeyi. Dad dake tsaye ya matso kusa dashi ya dafashi "Mujie, Komai ya wuce ai" Nan suka kama hanya zuwa dakin da aka kwantar da Falaq. Dad ya kira Abbu cewa da Baban Imran ya sanar dashi komai ke faruwa. Take kuwa "yan uwa da abokan arziki suka fara kai kawo asibitin zuwa ganin falaq duk da ba'a bari a ganta amma kam gurin da take ya cika da mutane fam. FALAQ kenan ABAR SON KOWA.
0 notes
Link
A jamhuriyar Nijar aka sanar da dan takarar jam'iyya mai mulki Mohamed Bazoum a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa yayinda magoya bayan yan adawa suka ce an tafka magudi inda suka ci gaba da kona tayoyin mota akan tittuna. via Voice of America Hausa
0 notes
Link
A Afghaninstan: Wani bom ya tashi a wata mota kusa da ofishin ‘yansanda da ke Gardez a yau, ‘yan sanda 3 sun mutu wasu 5 sun raunata. “yan kungiyar Taliban sun dauki alhakin harin. via Voice of America Hausa
0 notes
Link
A wannan shirin mun bada labarin wani bafulatani da ya shiga mota zai je tafiya, sai 'yan fashi suka tare su,da ya ga haka ya fito mota ya zura a guje cikin jeji via Voice of America Hausa
0 notes
Link
Adadin wadanda su ka mutu sanadiyyar harin da aka kai jiya Lahadi, da kuma samamen da ya biyo baya na tsawon sa’o’i, a wani otal da ke gabar ruwa a kasar Somaliya, ya haura zuwa 15. Kungiyar al-Shabab ta yi ikirarin kai harin. Jami’ai da kuma shaidu sun gaya ma Sashin Somaliyanci na Muryar Amurka cewa, gab da karfe 6pm agogon yankin, wata mota shake da bama bamai ta tarwatse a harabar otal din Elite da ke shahararriyar gabar nan ta Lido. Ba da dadewa ba, sai wasu ‘yan bindiga hudu suka afka cikin otel din. Nan da nan sai jami’an tsaro su ka iso, su ka maye gurbin masu gadin otal din, wajen fafatawa da manharan. Mai magana da yawun Ma’aikatar Yada Labaran kasar, Ismail Muktar, ya ce duka maharani hudu da su ka afka cikin otal din sun halaka. via Voice of America Hausa
0 notes
Link
Mai magana da yawun 'yan sandan Taraba ya ce tsohon ya riƙa karɓar kuɗi daga wani mutum da kan je a mota ya ɗauki yarinyar ya tafi da ita don aikata lalata. via BBC Hausa
0 notes
Link
Wani harin bom na mota a babban birnin lardin Logarn a Afghanistan ya yi sanadiyyar kisan akalla mutum 17 wasu sama da 20 kuma suka jikkata, a cewar jami’an yankin. Jami’an sun ce wani dan kunar bakin wake ne ya auna wata tawagar jami’an tsaro a Pul-e-Alam babban birnin Lardin. Mai Magana da yawun ‘yan kungiyar Taliban Zabihullah Mujahid ya musanta cewa kungiyar ce ta kai harin, ya na mai cewa mayakan ba su da wata alaka da harin, wanda ya faru ‘yan sa’o’i kafin yarjejeniyar tsagaita wutar da aka cimma don bikin Babbar Sallah ta kwanaki 3 ta fara aiki. A ranar Juma’a 31 ga watan Yuli aka fara bukukuwan Sallah kuma gwamnatin Afghanistan ta umurci jami’an tsaro su daina kai hari kan mayakan. Bayan Sallar Idi da aka yi ranar Juma’a, Shugaba Ashraf Ghani, a wani jawabi da ya yi ta talabijin ya sanar da cewa gwamnatinsa na shirin sakin sauran fursunonin ‘yan Taliban kusan 5,000 akan sakin jami’an tsaron Afghanistan 1,000 da mayakan suka yi, a karkashin yarjejeniyar musayar fursunoni da Amurka da ‘yan Taliban suka cimma. via Voice of America Hausa
0 notes
Link
An kashe akalla mutum bakwai kana wasu da yawa sun jikata a jiya Lahadi yayin da wani bom da aka sanya a mota ya tashi a arewacin Syria, a kusa da iyakar kasar da Turkiya, a cewar wani mai sa ido akan yaki. "Wata mota dauke da bom ta fashe a wurin wani shataletale da ke zuwa har gaban kofar wurin binciken ketara iyakar Bab al-Salam," abinda Rami Abdel Rahman na kungiyar kare hakkin bil Adama ta Syrian Observatory, ya fada wa kamfanin dillancin labaran AFP kenan. An kashe mutum bakwai, ciki har da farar hula biyar kana sama da wasu su sittin sun jikata, ciki har da mata da yara. Yankin lardin da ke arewacin Aleppo, wanda ke karkashin ikon sojojin Turkiya da sojojin kawancen Syria, ya sha fuskantar munanan hare-hare da kuma kashe-kashe. Kungiyar Observatory ta dora laifin harin na jiya Lahadi a kan kungiyar IS, ta na mai cewa ta yiwu maida martani akan karin hare-haren da dakarun Turkiya da wadanda ke goya musu baya ke yi kan wuraren 'yan IS a yankin ne. via Voice of America Hausa
0 notes