Tumgik
#tsoles
isausmanmohd · 2 years
Photo
Tumblr media
MAKIRCI DA HASSADARKU , BAZASU ZAMO KOMAI BA, FACE KARIN DAUKAKA DA DARAJA A GARESHI. ..... Rabu da su!, tsammaninsu rashin abin fadane ya san ya ya zamo mai yawan juriya da hakuri, tare da kawar da idanu daga barin mayar da martani akan wawta da kuma gidadancin maridai, inda kowanne shawaragin ya taso da niyar neman shuhura, ya rasa wajen zubda kwamacalarsa sai ya zubda agareshi, to wallahi ku shiga taitayinku Ka da ku yi tsammanin kun fi mu wata zarrah, ko kuma wani salo da zaku iya amfani dashi wajen muzanta mana jagorori da bazamu iya amfani da wanda ya fishi wajen muzanta na ku ba, illa dai tarbiyyar da akayi mana da taku ce ta bambanta. Limancinsa ya tsole muku idanu, saboda wurin da yake kai da ace wasun ku ne a wajen, to da sun samu masana'antar da zasuyi amfani da ita wajen wankar masu mulki da 'yan siyasa domin tara abin Duniya, amma kasancewarsa mai gudun Duniya, da fede gaskiya cikin duk abinda ya wakana, tare da aikata gaskiyar da ke tona asirin ha'incinku cikin addini, sai hakan ke hassalaku, tare da bibiyar hanyoyi mabambanta na shirya manakisa da makirce-makirce gareshi. Wallahi ba za ku taba yin galaba ba, domin mutane wadanda ALLAH ya azurta da irin dabi'unsa, da kuma ayyukansa na ciyar da al'umma gaba, dabi'u na tausayi da kuma jinkai ga bayin ALLAH, ba za su taba tozarta ba, ko da an jarabci wawaye da tsananin kiyayya a garesu da kuma makirci. Duk da kasancer shi mai hakurine, tare da hakurtar da dukkanin masoyansa akan kada suke mayar da martani cikin ababen da ake kirkira ana jingina nasa na cin mutumci da kuma kazafi, to amma idan muka gaza tsaida birkin soyayya muka hau kanku da irin kalmomin da kuka fi iya ganewa, to lallai zaku fahimci mun fi ku zarra ta kowacce fuska. Muhammad Usman Gashua✍️ KU NUTSU KUSAN ME KUKEYI. IDAN KUNNE YAJI....! ALHAMDULILLAH. https://www.instagram.com/p/CnHfL-loNVg/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes
tsolesmusic-blog · 5 years
Video
Rough cut listen for #unavailable, another cut on the upcoming LP! Just throwing it out there cuz we are getting hyped! 🎤🎧🎹🎶🔜 #soles #tsoles #iansoles #thesoles #independentartist #unsignedartist #newhiphopartist #rap #pop #hiphop #life #lyricists #songwriters #beatmakers #producers #mechanics😂 #grind #believe #achieve #receive (PS need a little favor from Warner with this one 😎) https://www.instagram.com/p/BwqOKLIAlmT/?utm_source=ig_tumblr_share&igshid=17pd0khw59ddn
1 note · View note
fyeahjinki · 6 years
Photo
Tumblr media
the story of light epilogue photocard ☼ nedongsaeng
o: everyone! you guys have worked hard ^^ be healthy until the day we meet again!
k: it really fluttering and nice to be showing something new! thank you and love you always!  
m: memories w all of you are only filled with countless of really happy memories~ thank u always & thank you^^ my Shawol~ have strength and take care of your health! 
t: there are countless of reasons left of the days for us to meet in the future~ <3
trans cr. iheartshinee_
(please do not edit or remove logo)
303 notes · View notes
forever5hines · 6 years
Photo
Tumblr media Tumblr media Tumblr media Tumblr media Tumblr media
‘The Story of Light epilogue’ album
15 notes · View notes
blueberry-bop · 3 years
Text
The Story of Light Epilogue (2018) - Teaser Image : Group photo
Tumblr media
0 notes
limbicnation · 4 years
Photo
Tumblr media
Lo$TSoles
1 note · View note
444names · 2 years
Text
armenian + french forenames
Abrine Admie Admine Aghaine Aghane Aghathaël Aghientira Aghvalie Agina Ahator Ahavedas Aidiamasa Alemirun Alianpar Alilerseni Aliques Alistinne Alkhi Anann Anazan Ancie Angencia Angélidome Anigrane Aniquel Anoun Anoure Antoniv Antso Anushelyne Arahi Aramichya Arart Areni Ariazd Arine Aristakhan Armes Arpin Arsan Arsertun Arthan Artie Artien Artoush Arzumara Arzumra Arzumranne Atouhier Audelexan Aulikoush Aulina Auria Aurie Avethom Avichel Azanise Azathéo Aznig Azniscaro Babeta Baghien Baitin Barouj Belle Boyemma Béatar Caliersid Chachen Chamon Chamona Cherta Chlodya Chrig Chrin Chrit Claille Clanpion Clarj Coline Coliv Cyrichavik Dançoishar Dasimond Davan Davar Denouhi Diette Diranush Dirgaria Dirole Douhig Dzovira Edish Ellin Emman Emmard Eojan Eojean Esamaremma Fabri Fanne Floditik Flodylvid Floohat Floukhia Floush Fraherpie Frakomen Franoun Frapergis Fratchrick Frayisanny Frujaman Frujanouhi Gades Ganush Garadanie Garanmat Gayish Gazadovna Geghi Gemfi Getia Gevig Gevik Ghanne Ghigrou Ghvaris Gillo Gilorazi Ginic Grisan Gristine Grovon Guisa Guiste Gurieu Gurinik Gurpiag Gurvanièle Gérouhia Haira Hakab Hakanièle Hakrt Hamar Hamartophi Hamirolion Harahavie Hasabi Haymohaken Haymonichi Heghi Heghie Heghig Heghot Henone Herthi Hovie Hovirabene Hovme Hovmen Hovnie Hovsa Hovsan Hranet Hranmarent Hrantra Hratherice Hugarie Hughoush Hulie Hulina Ignades Incla Ishel Ivernigis Jacquel Jacquen Janig Jeanciel Jeane Jeanloush Jeanna Jeannoît Jeanuette Jeanush Jenée Jessane Josen Juline Jusab Jéricen Kalkhaman Kardan Karduis Karick Karob Kathélène Keghal Keghi Kegite Kerig Kevgitelae Kevirayik Khanne Khaël Khogeorine Lairanis Lanny Laric Lasab Laudes Laurpun Levorge Loran Lorem Lucise Lynelique Léanie Lémichèle Magethi Maginette Makhiag Mance Maranie Margig Margin Mariela Marien Marig Mariste Marni Maroghi Maroush Marpun Marsh Marturola Marun Marvalet Masab Masayi Mathige Mayik Mhamasa Mhamen Mhentanna Micele Michra Mictoshkht Mihria Mihrine Miranluys Mirvanine Mkham Mkroben Monak Moushaja Muera Mustia Myrichlo Myrine Mélie Mélène Nakoun Narsa Nazane Nazgel Nematria Nemieni Nevine Nicka Norak Norgaétan Noyemieth Noys' Nvaine Nvancen Nvelauden Nveni Ocene Odiechi Odine Odylvine Ovarbik Ovard Paissi Pakanny Pakrt Parganfré Pariamar Parissime Parkoun Pasid Pasimona Pathi Paule Perent Perjik Pertin Poghit Rabie Raffik Rafir Rafira Ramastoun Ramichenik Ranisa Razanosen Reina Relmane Ritarosh Roberjik Rolandrite Rolartice Roleximen Rolie Roloushel Rubette Régilil Régorayis Rémyris Sabie Saghi Sagine Sahenne Sahna Sahris Sambape Samon Sandzadine Sanièvel Sanusancie Sarana Sardaro Sarencenad Sarik Sarthis Satrin Sebouille Sebouj Seritir Sette Shagane Shanette Shomartak Shouhi Shouhir Shula Sirart Siraxi Siruj Smbape Soghatine Sopathie Sophand Sophi Sophik Soushaghom Spatos Stepunarin Styoja Styophig Surant Surey Sushano Sustik Sével Takaris Takhik Takoosesa Tamin Tamon Tamversh Taroureena Tatrine Tigann Tigorichya Torkousak Tsoghag Tsole Tsoui Turen Undrazen Undrine Vachat Vacque Vagoreille Vaharapig Vahaël Vahien Varamvel Varan Varanuela Varbis Vardelis Varen Varicel Varicton Varik Varine Varkoohrik Varlexan Varolail Varon Varousa Vartavic Vartigophi Vartris Vatouj Vemma Vemmaz Vermauroun Verreine Viganne Volaudient Volette Vraptin Wilikoun Wille Xanna Xavir Yeghien Yeghikevig Yeghvarte Yerthisayi Yette Yettepatsa Yugoun Yurvar Yvethérès Yvetten Zagik Zakorna Zaranuhi Zarig Zarise Zavazan Zohrine Zumen Élaita Éloément Émile
0 notes
i-hate-wheatley · 8 years
Text
wheatley tsole my pillwo,, and he won't give i tback,,,,, he's jsust stanughg there with mt fukcenign pillow,,,,,,,
10 notes · View notes
isausmanmohd · 5 years
Photo
Tumblr media
HANNUNKA MAI SANDA (38) ***************************** Mutanen da suka rayu a zamanin baya, babu dukiya sosai a hannayensu amma sun fimu yawan mutane masu karamci masu kyauta, masu zumunci, wadanda abun duniya bai tsole musu idanu ba. Mu a yanzu ga yawan dukiyar, amma kuma babu wadatar zuci.. Ga masu kudi da yawa, amma basu nuna halayen karamci ga talakawan dake kewaye dasu. Kyauta da karamci halayen 'yan Aljannah ne. Kuma mutukar mutum yayi riko dasu, zasu janyo masa mutunci da girma awajen Allah da wajen halittunsa. Sannan aranar lahira to aljannar zasu kaishi. Ita kuwa rowa da Qaskanci halayen 'yan wuta ne. Duk wanda yayi riko dasu sai sun janyo masa tsana da rashin daraja agun Allah da bayinsa. Ga wasu matakai guda biyar da zaka iya binsu domin magance ciwon rowa (idan har kana dashi) : 1. Yi kokari kasan menene manufar dukiya bisa doron shari'ar addinin Musulunci. (Wato sadaqah, kyauta, sadar da zumunci, taimakon addini, taimakon marayu, miskinai da marassa Qarfi). 2. Yi kokari ka tilasta wa zuciyarka da jikinka wajen aikata ayyukan alkhairi wadanda zasu amfani wasu bayan kai, alokacin rayuwarka da bayan gushewarka. 3. Yi kokari ka nemi labarin manyan mutane masu halayen kyauta da karamci, sannan ka aboci mutanen kwarai masu karamci daga cikin mutanen zamaninka. 4. Yi nazari game da sharrin dukiya da ranar hisabi, da irin mummunar makomar da take janyo wa marowata. 5. Nemi tsarin Allah daga sharrin rowa, da sharrin waswasin shaitan. Hakika babu dukiya mai amfani sai wacce aka sameta ta hanyar halal, kuma aka kasheta ta hanyar halal. Ya Allah ka kiyaye mana imaninmu da lafiyarmu ameen. NASIHA CE DAGA ZAUREN FIQHU 07064213990 (23/01/2019 28/05/1441). https://www.instagram.com/p/B76g380gicu/?igshid=1vcog6g6l8yyc
0 notes
tsolesmusic-blog · 5 years
Video
Cruisin, playing the tracks. #tsoles and the #LP, coming soon. #daygrind #nightgrind #independentartist #hiphop #rap #newrappers #newhiphop #songwriters #unsignedartist #producer #beatmaker #musician #lyricist #soles #thesoles #tsoles #tylersoles https://www.instagram.com/p/BwvrrJ0Aq4-/?utm_source=ig_tumblr_share&igshid=yeif4ua87erp
0 notes
fyeahjinki · 6 years
Photo
Tumblr media
the story of light epilogue photocard ☼ tmgy_0718
everyone you have worked hard ^^ be healthy till the day we meet again 
trans cr. iloveonewviewsh
(please do not edit or remove logo)
195 notes · View notes
forever5hines · 6 years
Text
does anyone know what ‘the story of light epilogue’ poster looks like?
3 notes · View notes
fyeahjinki · 6 years
Photo
Tumblr media
the story of light epilogue photobook ☼ _1989_1214
(please do not edit or remove logo)
183 notes · View notes
fyeahjinki · 6 years
Photo
Tumblr media
the story of light epilogue photobook ☼ onew_candy
(please do not edit or remove logo)
134 notes · View notes
fyeahjinki · 6 years
Photo
Tumblr media
the story of light epilogue photobook ☼ _1989_1214
(please do not edit or remove logo)
134 notes · View notes
fyeahjinki · 6 years
Photo
Tumblr media
the story of light epilogue photobook ☼ supernoona_tm
(please do not edit or remove logo)
87 notes · View notes