Tumgik
#witiri
madkakerlaken · 5 months
Text
Tumblr media Tumblr media Tumblr media Tumblr media
LIOOOONSSSS 1) Henear! Might use this headshot for a future character sheet. Son of Sarabi, born not long before Simba's return. 2) Zakia first needs to find that b*tch and rip out her throat (Z. is great for vent art, 10/10 would recommend) 3) Tali 4) Witiri, my part of a trade with BunnyTheDragon over dA.
7 notes · View notes
Text
Shiga Aljannah babu hisabi
Tumblr media
*Mai wannan Aikin... Zai shiga aljanna ba tare da hisabi ba*.!
• Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama ya ce:
Za'a tara mutane waje ɗaya a ranar Alqiyamah, sai mai kira ya kirayi ya ce:
Ina waɗanda suka ɓace daga gadajensu (suka tashi cikin dare)?
Sai (wadannan mutanen) su miƙe, kuma(adadinsu) ba su da yawa, sai a shigar da su Aljanna ba tare da an yi musu hisabi ba, sannan sai aka yi umurni da a yi wa sauran mutane hisabi.
📚Al-Bayhaqi a cikin Sha'ibul Iman 2974.
•📌Da a ce bayan an yi sallar Isha'i, musulmi zasu raya dare ko da salla raka’a hudu ne bayanta, da niyyar yin sallar dare, ko da bayan sallar isha’i ne, sannan mutum ya yi sallar witiri, to tabbas mutum ya yi fatan shiga cikin wannan babban falala a ranar kiyama da aiki mai sauƙi.
📌Kunga raka'a 3 tal, ko 5, kawai zata iya sa mutum shiga wannan falala, yan uwa menene abin wahalar a cikin tashi ne? Ba ina magana akan tashi karfe 4 bane ko 3 yanzu, ina magana ne akan kafin ka kwanta ka daure ka yi, ke ma da kike kai wa 12, har 1, daure koda 3 ne kiyi, zaki sami albarka da biyan buƙatu in shaa Allah... Kar mu manta sallar dare tana farawa ne tun daga bayan sallar Isha'i 😊
📌Allah ya sanya mu cikin su, ya kore shaidan daga gangar jikin mu ya bamu ikon tashi.. 👏
Kar ku manta da dan uwanku a addu'a ☺️
*✍️Abou Khadeejatu Assalafeey*
13/03/1444.
10/10/2022.
0 notes
sw-islamkingdom · 6 years
Photo
Tumblr media
Kumkafini maiti
1. Sunnah ni kumkafini mwanamume katika lifafa tatu nyeupe za pamba, zisizoonyesha ngozi ya mwili, yenye kusitiri mwili wake wote, wala zisiwe ni za ghali.
Na mwanamke anakafiniwa ndani ya nguo tano za pamba: nguo ya chini, msuani, kanzu na lifafa mbili.
Na mtoto wa kiume anakafiniwa kwenye nguo moja, na inafaa pia kukafiniwa kwa nguo tatu, na mtoto wa kike anakafiniwa kwenye kanzu lifafa mbili za nguo.
2. Lifafa tatu zinaletwa na zinafukizwa kwa udi, kwa kauli yake Mtume ﷺ: (Mkifukiza [ Jammara: yaani kufukiza kwa udi] maiti basi fanyeni witiri (mara tatu)) [ Imepokewa na Ibnu Hibbaan].
https://www.al-feqh.com/sw/swala-ya-janeza
0 notes
kamilarina-blog1 · 7 years
Text
Iduladha, PDIP Sulsel Sembelih 60 Ekor Sapi dan 2 Ekor Kambing
Kamila Rina Iduladha, PDIP Sulsel Sembelih 60 Ekor Sapi dan 2 Ekor Kambing Artikel Baru Nih Artikel Tentang Iduladha, PDIP Sulsel Sembelih 60 Ekor Sapi dan 2 Ekor Kambing Pencarian Artikel Tentang Berita Iduladha, PDIP Sulsel Sembelih 60 Ekor Sapi dan 2 Ekor Kambing Silahkan Cari Dalam Database Kami, Pada Kolom Pencarian Tersedia. Jika Tidak Menemukan Apa Yang Anda Cari, Kemungkinan Artikel Sudah Tidak Dalam Database Kami. Judul Informasi Artikel : Iduladha, PDIP Sulsel Sembelih 60 Ekor Sapi dan 2 Ekor Kambing 35 ekor sumbangan Ketua DPD PDI Perjuagan Sulsel Ridwan Andi Witiri, dan yang sisanya hasil patungan pengurus, simpatisan DPD Sulsel. http://www.unikbaca.com
0 notes
Text
KU TAWO ZUWA GA BABBAN RABO
Tumblr media
📢 Ku tawo zuwa ga tsayuwa... 😊
⏰ Lokaci ya yi da za a tashi da dare...
*Hukunce hukuncen Sallar dare*
📌-Lokacinta: yana farawa ne daga bayan sallar isha'i har zuwa ketowar alfijir, don haka dukkan dare lokacine na yin sallah.
📌 Ba sharaɗi bane yin barci kafin shi a tashi salla ba, kuma mutum zai iya fara baccinsa nan da nan bayan abincin dare.
📌- Yadda yake yin ta: raka'a biyu biyu ce da sallama.
📌- Adadin raka'o'inta shi ne mafi karanci guda biyu, kuma babu iyaka ga yawanta, amma mafificinta shine raka'a goma sha daya ne da wutiri kenan.
📌- Babu bambanci tsakanin tahajjud da qiyamul layl, dukkansu sunaye ne na sallar dare,😊 kuma a cikin ramadan akan kirata da Tarawihi kuma ana iya kiranta da witiri wani lokaci.
📌- Mutane za su iya yin sallah a warwatse, sai mutum yayi iya abin da ya so, sannan ya huta, sannan ya cigaba da sallah, da sauransu...
📌- Ba'a shar'anta yin jam'i ba sai a watan Ramadan, kuma ana kiranta Tarawihi, sai dai idan jam'in bai kasance da niyya mai kyau ba, don haka babu laifi a yi salla a cikin jam'i.
📌- Asalin sallar tsayuwa ake so, kuma manufarta ita ce karanta Alqur'ani da yin tadabburinsa.
📌- Ita ce shiriyar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama da Sahabbansa.
••┈•┈••✦✿✦••┈•┈•••
_📌'Yan uwa mu fara yiwa gabbanmu sabis, da gyaran kafireton zuciyanmu tun yanzu, domin zuwan wata mai albarka na ramadan🥰 tabbas sai babban mai rabo ne yake samun damar tsayuwa a dare da karatun Alqur'ani, ba dole sai ka yi hadda ba, ko ka sauke ba, ko da iya suratul baqarah ne ya wadatar in shaa Allahu, abin da ake so dai shine IMANI DA TSARKAKE NIYYA🥀❤️_
ALLAH KA BAMU IKON TSAYUWA DA IMANI DA TADABBURI CIKIN AYOYINKA 🤲
*✍️ Abou Khadeejatu Assalafeey 🌾*
25/03/2022
0 notes