#harisawan
Explore tagged Tumblr posts
faiqmediacell · 4 years ago
Photo
Tumblr media
For Pakistani Youtubers https://youtu.be/xVaeZLQLjv4 #pakistan #pakyoutuber #nadir #p4pkao #duckybhai #shahmeerabbas #rahimpardesi #shahveerjafry #zaidali #harisawan #bekaarfilms #theidiotz #mehrbanali https://www.instagram.com/p/CG_xNlqgTlW/?igshid=1e32fyi34xitc
0 notes
ubaide786 · 6 years ago
Photo
Tumblr media
Forst time in pakistan by yamaha official arranged an event to teach how to ride safe. Yamaha safe ride science. It was nice experience with team and specially meating mr haris awan from @team_horsepower.pk . . . . . . . . . . . . . . . . . . #yamahamotorpakistan #yamaha #yamaharidersclub #ridesafe_ #rideforpakistan #ridesafe #harisawan #horsepower #bike #bikeriding https://www.instagram.com/p/ByvM4nInTb0/?igshid=cqjzos8g689r
0 notes
fake-zamana-blog · 4 years ago
Text
#FakePranks
#FakePranksExposed
#P4Pakao
#NadirAli
#ShahmeerAbbas
#HarisAwan
#humanitarian
#EXPOSED
It's only for Fun and Entertainment😊
Plz don't take it as personal
VERY FUNNY VIDEO😂😂😂❤️
https://t.co/K8mGognb8P 😂😂
https://youtu.be/YXGIistOoXA
youtube
1 note · View note
isiyasy · 6 years ago
Quote
A jiya asabat 22/6/2019 Harisawa suka gudanar da taron karawa juna sani na yini daya, taron dai ya guda na ne a muhallin fudiyya rimi dake nan garin kaduna. A Yayin gudanar da Mu’utamar din, Malamai sun yi jawabai a kan maudu’ai daban-daban, kuma an yi bayani game da halin da jagoran harkar musulunci a najeriya Sheikh Ibraheem yake cikin, da gudumuwar da yake bukata a gun yan'uwa, musamman harisawa, Sannan a ka tattauna wasu matsaloli daban-daban da hanyar warware su don ci gaban aikin harisanci. Malam Aliyu Bakin Ruwa, wanda yake shi ma haris ne, (kwamanda) kafin canji, a yanzu Kuma suna cikin iyaye Kuma malamai, a wannan tafiya, shi ne ya fara jawabinsa a kan maudu’i mai taken (obedience and sacrifice) biyayya da sadaukarwa. (Haris) aikin harisanci a harka Islamiyya, in da ya bayyana wane ne Haris, kuma mene ne aikin Haris. Ya bayyana cewa farkon (Haris) Imam Ali ne, saboda shine yake tsayawa a bayan Manzon Allah (S). Ya ce Haris shi ne mai ba da kariya da tsaro da kuma abin da ya shafi tsari. (mai hidima ga al'umma) Sannan ya kara da cewa shi haris shi ne wanda yake neman ilimi a kodayaushe kuma ba ya jin ya fi sauran mutane. Da yake magana a kan aikin harisanci kuwa, ya kuma ja hankalin Harisawan wajen bambance aiki da kuma wajen yin aikin. Ya ce, “misali akwai bambancin aiki a irin wannan taron namu da muke yi a cikin makarantarmu, da kuma wanda muke a waje, a kan layi ne ko muzahara da sau ran su...” Saboda haka ya ce duk lokacin da aka s a mutum aiki dole ne ya san a ina ne, yaya ne? Wane iri ne? Kuma yaushe ne? Daga bisani a ka mika abun magana, hannun wakilin yan'uwa na garin Kaduna Malam Aliyu (Tirmizi),  Inda ya fara da shimfida, a kan sallamawa, da mika wuya, musamman a wannan lokaci da jagora ke hannun azzalumai. San nan ya cigaba da jawo hankali harisawa, a kan nauyin da ke wuyansu, a wannan lokacin.  San nan ya ce: abin da Harisawa ya kamata su fi bai wa muhimmanci yi domin Allah shi, musamman yanayi hadarin da Haris ke fuskanta, wan da a ko wani lokaci yana iya rasa rayuwar sa. Ya ce, yana daga cikin wasiyyar Amiril mumina lokacin da yake daf da shahada cewa, ‘na hore ku da tsoron Allah da kuma nizami a dukkan lamurra’. San nan yayi maga a kan abu abuwa hudu, masu muhimmanci ga Harisawa. In da ya bayyana cewa: Sayyid (H) ya na cewa braza ya lalace a wata ya yayi saukan al Qur'ani sau daya, yace to Haris kuwa a ya lalace a kalla ya yi saukan al Qur'ani a sati biyu ( 2 weeks). Da kuma sallan dare. Da lailatul tarbiyya a masallaci, ko wani kebabban waje. Addu’o'in kullum yaumin da zikirori.  Sanna ya tinatar da harisawa a kan aikin gagya ( cominity work), da dai duk wani aiki na taimakon al'umma.  In daka karshe ya ja hankalin yan'uwa Harisawa, game da karatu arabiya da boko, da sauran ilimomin zamani.  Sannan malam ya kawo hadisin da ke cewa “mafificin mutane shi ne wanda ya amfanar da mutane.” Sannan a kayi Addu’o'i na mu samman ga jagora harkar islamiya Sheikh Ibraheem Zakzaky, Allah ya kara masa yarda, ya bashi lafiya, ya kuma Kwato mana shi daga hannun azzalumai.
http://dairar-kd.blogspot.com/2019/06/harisawa-sun-gudanar-da-taron-karawa.html
0 notes