Tumgik
#adon of sune
sauronpilled · 7 months
Text
what i love about the avatar series is the reversal trope you mostly see on female characters. you got a beautiful vain cleric who abandon their belief because their god couldn't careless about them, and a femme fatale that descend to madness. guess where that trope ended up on? cyric and adon.
5 notes · View notes
slverblood · 2 months
Text
“Tell me,” the cleric demanded angrily, “what do you think worshipers matter to the gods?” Kelemvor sighed. To the warrior, many things were worth arguing about—but religion was not one of them. Javia regarded Adon for a long time. Finally, her voice warm but condescending, she replied, “We’re like gold.” “Like gold,” Adon repeated, sensing that Javia’s meaning was not to be found on the surface of her words. “So we’re the coins in some godly purse?” Javia nodded. “Something like that. We are the wealth by which the gods measure their—” “By which they measure their status,” Adon interrupted.
this section and then Ketheric's
I wish it could be so. I do. But the Moonmaiden did not intervene when my life was dismantled piece by piece. And when I tried to buy it back, it cost me everything — everything. We are copper pieces in their belts. Tokens to be traded for scraps. You have beaten me, True Soul. But the gods beat me first.
and then this section
Though he disagreed with Javia, the scarred cleric was glad that she had wandered into camp. Despite the intensity of the argument, he felt more at peace with himself than he had in ages. Javia’s succinct opposition helped him see that he had been right to abandon Sune. Serving a goddess who did not care about her worshipers was not only foolish, it was wrong. Mankind had too many problems to waste its energy in the unproductive worship of vain deities.
and Gale's
The Outer Planes. This is where gods dwell. They observe us from afar where they make playthings of us. They would keep all of this from us — the power, the possibilities. They only want us to serve them. To pray to them. And ultimately to die for them. [...] I used to believe Mystra's forgiveness was worth dying for. But I was wrong. You showed me just how much I have to live for.
1 note · View note
isiyasy · 5 years
Quote
A ranar laraba 12/6/2019 waƙi'ar kisan kiyashin da gwamnatin Mr. Buhari tayi ga Saiyid Zakzaky da jama'arsa ta cika watanni 42 a lissafin Miladiya. Ta'addancin da ya fara a ranar Asabat 12/12/2015. Bamu kasance masu azabtarwa ba har sai mun aiko da mai isar da saƙo (Isra'i 15) Sai muka aika masu sassanyar guguwar tashin hankali a ranaku marasa daɗi, domin a ɗanɗana masu azabar ƙasƙanci acikin rayuwar duniya, sannan azabar ƙarshe itace mafi muni, Kuma Ba mai taimakonsu. (Fussulat 16). Ka tuna ɗan'uwan Adawa (Annabi Isa bayan dawowarsa) a lokacin sa zai gargaɗi mutanensa akan Tuddai (Tsaunuka). Haƙiƙa masu gargaɗi sun gabace shi da kuma a bayansa, kar ku bautawa kowa sai Allah, *Ina jimaku tsoron azaba akanku a wani wuni mai girma* (Ahƙaf 21) Kalmomi huɗu(4) na ƙarshen aya ta 21 na surar Ahƙaf sune ( *Alaikum azaba yaumin azeem* ) Adadin Hisabin jumlar taraiyar waɗannan kalmomin huɗu shine ; *2019*. Ita wannan shekarar 2019 ita ce muke sa ran ta zama shekarar sanya tubalin yunƙurin murƙushe kafirci da zalunci manyan ƙasashen masu girman kai ma duniya ga ba ɗaya. Zamu ɗanɗana masu daga azaba sassauƙa ta kurkusa banda azaba mai girma, ko sa juyo subi Allah. (Sajadah 21) Alhlulbaiti(A) sun bamu labarin wasu watanni 42 da za ayi su a ƙarshen zamani a cikin matsanancin yanayi na kuncin rayuwa, da sukayi nuni da cewa a lokacin mutum zaiga ƙabari ya zauna a gaban abarin yayi ta rusa kuka yana cewa ina ma shine a cikin ƙabarin da ya huta da ganin waɗannan bala'o'in. A ranar 12/12/2015 Annoba ta aukowa ƙasarmu Nijeriya tun daga kisan kiyashin da akayi ga muminai mabiya iyalan gidan Annabin rabahama (S), Tun daga wannan ranar da lokacin, aka rasa ganin daidai a al'amarin ƙasarmu Nijeriya, a bayan wannan waƙi'ar nayi wani rubutu a cikin rubutun na kawo wata magana ta Annabi Daniyalu(A) akan fitintinun da wahalhalun ƙarshen zamani, maganar da Annabi Isa(A) ya fassara da cewa fitintinun kala biyu ne a kwai masomin wahala, a matakin gargaɗi, sai kuma matsananciyar wahala a matakin horo. Bayan zaben Buhari a 2015 akasarin Jama'ar ƙasarmu Nijeriya sunyi zaton samun sauƙin rayuwa daga sabuwar gwamnatin na Mr. Buhari, sai lamarin ya zo ma al'ummar ƙasar a baibai.  Maimakon rayuwar jin daɗi da sukayi fata daga sabuwar Gwamnatin Mr. Buhari na 2015, sai ta kasance masu mafarin wahalhwalun rayuwa. Saboda tsananin zaluncin da aka shiga har takai ga jama'ar ƙasar ma basa ganin cewa zalunci akeyi masu, kullum fata suke yi ga gwamnatin na samun jin dadin rayuwa. irin na mai haƙar rijiya. Ana cikin wannan mawahalcin rayuwar har watannin gwamnatin Buhari 48 suka ƙare, mai makon jama'a suyi waiwaye suga halin ƙuncin da suka shiga a sanadin gwamnatin Mr. Buhari. Sai Najeriyawa suka gaza yin karatun tanatsu, suka gaza yin waiyaye da Bahaushe yace adon tafiya ne. Sai suka sake lalubo Mr.Buhari dan sake ci gaba daga inda ya tsaya na wahalarwa. (Next Level) da tunanin a yanzu zai gyara kurakurensa. Wala alla ba wanda yayi dogon nazari akan me ya sanya aka ambaci sabuwar gwamnatin na na Mr. Buhari a 2019 da cewa *Next Level*? Level ɗin da ya gabata na watanni 48 na wahala ne da ƙuncin rayuwa. yanzu kenan za a ɗora wata sabuwar wahalar rayuwar kenan.?! Duk da nasan su jama'ar Nijeriya suna nufin Next Level ne da za ayi na sauƙin rayuwa tun da a baya an sha wahalar rayuwa. Tabbas muna fatan a samu sauƙin rayuwa a ƙasarmu abin alfaharinmu. Sai dai nake ganin rashin yin waiwaye a cikin tafiyar da akayi a baya na watanni 48, kamar ba zai haifar mana da ɗa mai ido ba? Sai dai fatanmu a duk yanayin da za a iya shiga ya zama sanadi ne na samun mafita ƙa qasarmu Nijeriya, da zai kaimu ga samun mulki na adalci a ƙarƙashin adalai nagartattun bayin Allah. Wadannan kwanakin na watanni 42 sune kwanaki 1278 (1 + 2 + 7 + 8) = 18, a tsakanin cikar lissafin miladiyya da na hijiriyya akwai tazarar kwanaki 18 (18 + 18) = 36 ( *Wama azunnus sa'ata ƙa'imah, wala'in rudidtu ila rabbiy la'ajidanna khairan minha munƙalaba*  18:36). Ga abinda Annabi Daniyalu (A) ya ambata dangane da Lokaci na ƙarshe a lokacin kawo ƙarshen zalunci. “A wannan lokaci Mika'ilu babban shugaba wanda yake lura da jama'arka zai bayyana.(A lokacin fitowar Imam Mahdi alaihis salam). A lokacin za a yi tashin hankali irin wanda ba a taɓa yi ba, tun da aka yi duniya. Amma a lokacin za a ceci jama'arka waɗanda aka rubuta sunayensu cikin littafi. Waɗanda suka rasu za su tashi, (Raja'a) waɗansu zuwa rai madauwami, waɗansu kuwa zuwa kunya da madauwamin ƙasƙanci. Waɗanda suke da hikima za su haskaka kamar sararin sama, waɗanda kuma suka juyar da mutane da yawa zuwa adalci, za su zama kamar taurari har abada abadin. (Kalli yanda Tauraruwar hasken Saiyid Zakzaky ta haskaka duniya, kuma tabbas ya zama wani tauraro na har abada a wannan duniyar wannan duk sakamakon aiyukansa ne na juyar da mutane zuwa ga adalci watau aikata daidai.) “Amma kai, Daniyel, sai ka rufe maganar, ka kuma kulle littafin, har zuwa ƙarshen lokaci. Mutane da yawa za su yi ta kai da kawowa, ilimi kuma zai ƙaru.” (Wannan maganar ta ƙaruwar ilimi ya nuna mana cewa a wannan zamanin na bunƙasar ilimi ne abin zai faru) Sa'an nan sai Annabi Daniyel na duba, sai ga waɗansu biyu a tsaye, ɗaya a wannan gaba ɗayan kuma a waccan gāɓar kogin. Ɗayansu ya ce wa mutumin da yake sanye da rigar lilin, wanda yake tsaye a gaɓar kogin, “Sai yaushe waɗannan abubuwan banmamaki (Fitintinu) za su ƙare?” Sai mutumin da yake sanye da rigar lilin ɗin, wanda yake tsaye a gaɓar kogin ya ɗaga hannuwansa sama, sa'an nan ya rantse da wanda yake rayayye har abada, ya ce, “Za a yi shekara uku da rabi.(Watanni 42). Za a kammala waɗannan abubuwa, sa'ad da aka gama ragargaje ikon tsarkakan mutane.” (Yana nufin Yahudawa 'yan kama wuri zauma a Palestine ) Na ji, amma ban gane ba. Sai na ce, “Ya shugabana, mene ne ƙarshen waɗannan abubuwa?” Sai ya ce, “Yi tafiyarka, Daniyel, gama an rufe wannan magana, an kuma kulle ta har sai ƙarshen lokaci. (Hakan yana yin nuni da dawowar Annabi Daniyalu(A) a lokacin fitowar Imam Mahdi alaihis salam). Mutane da yawa za su tsarkake kansu, su zama masu tsabta tsab tsab, amma mugaye ba za su gane ba, za su yi ta muguntarsu, amma masu hikima za su gane. “Tun daga lokacin da za a hana miƙa hadayar ƙonawa ta yau da kullum, aka kafa abin banƙyama, wanda yake lalatarwa, za a yi kwana dubu da dari biyu da tasa'in. (1290) Masu farin ciki ne waɗanda suka daure, har suka kai ƙarshen kwana dubu da ɗari uku da talatin da biyar.(1335) “Ka yi tafiyarka ka huta, a ƙarshen kwanaki za ka tashi ka karɓi naka rabon.” ( Anan ma hakan yana yin nuni da dawowar Annabi Daniyalu(A) a lokacin fitowar Imam Mahdi alaihis salam). Sai aka bamu labarin yanda Annabi Isa (A) ya fassara ita maganar ta Annabi Daniyalu alokacin da almajiransa sukayi masa tambaya. kamar haka: *Farkon Azaba* Yana zaune a kan Dutsen Zaitun sai almajiransa suka zo wurinsa a kaɗaice, suka ce, “Gaya mana, yaushe za a yi wadannan abubuwa? Mece ce kuma alamar dawowarka, da ta ƙarewar zamani?” ( ƙarshen Zamanin mulkin azzalumai) *Sai Annabi Isa (A) ya amsa musu ya ce, “Ku kula fa kada kowa ya ɓatar da ku, domin mutane da yawa za su zo da sunana, suna cewa, su ne Almasihu, har su ɓatar da mutane da yawa.* Za ku kuma riƙa jin labarin yaƙe-yaƙe da jitajitarsu. Kada fa hankalinku ya tashi, don lalle ne a yi haka, amma ƙarshen tukuna yana zuwa. Al'umma za ta tasar wa al'umma, mulki ya tasar wa mulki. Za a kuma yi yunwa da raurawar ƙasa a wurare dabam dabam. Amma fa duk wannan masomin azaba ne. “Sa'an nan za su bashe ku, a untata muku, su kuma kashe ku. Duk al'ummai za su ƙi ku saboda sunana. (Anan yana magana ne akan duk waɗanda suka tasayu akan sabunta  koyarwar addini na gaskiya. kayi duba zuwa ga abinda ya faruba Zaria a 2015) A sa'an nan da yawa za su yi tuntuɓe, su ci amanar juna, su kuma ƙi juna.(Ku kalli yanda al'ummar mu ta kasance a wannan zamanin). Annabawan ƙarya da yawa za su firfito, su ɓatar da mutane da yawa. Saboda kuma yaɗuwar mugun aiki, sai ƙaunar yawancin mutane ta yi sanyi. Amma duk wanda ya jure har ƙarshe, zai cetu ya ƴantu. Za a kuma yi bisharar nan ta Mulkin Sama (Fitowar Imam mahdi wanda a musulunci muka fi sani da Saiha, ko Nida') ko'ina a duniya domin shaida ga dukkan al'ummai. Sa'an nan kuma sai ƙarshen ya zo.” (Da rusa haramtacciyar ƙasar Yahudu) *Matsananciyar Wahala* “Don haka sa'ad da kuka ga mummunan aikin sabo mai banƙyama, wanda Annabi Daniyel ya fada, an tsai da shi a Wuri Mai Tsarki (mai karatu ina fatan ya fahimta), (Yana nufin rusa wuraren ibada  da kuma masallacin Ƙudus). To, sai wadanda suke ƙasar Yahudiya su gudu su shiga duwatsu. Wanda yake soro, kada ya sauko garin ɗaukar wanda yake a gidansa. Wanda yake a gona kuma, kada ya koma domin ɗaukar mayafinsa. (Wannan shawarace ake baiwa Yahudawa bayan an rusa masallacin Ƙudus) Kaiton masu juna biyu da masu goyo a wannan lokacin! Ku yi addu'a kada gudunku ya zo da *damuna*, ko ran *Asabar*. (Waƙi'ar Zaria  12/12/2015 ta fara a ranar Asabat, sai kuma Next level 12/6/2019 ya fara a cikin damuna) A lokacin nan za a yi wata matsananciyar wahala, irin wadda ba a taɓa yi ba tun farkon duniya har ya zuwa yanzu, ba kuwa za a ƙara yi ba har abada. (Allah ya sanya haka) Ba don an taƙaita kwanakin nan ba, da ba ɗan adam din da zai tsira. Amma sabili da zaɓaɓɓun nan (Imam Mahdi da Annabi Isa alaihimus salam) za a taƙaita kwanakin. .........Don almasihan ƙarya da annabawan ƙarya za su firfito,(Masu da'awar kiran kansu da cewa sune Imam Mahdi da kuma Annabi Isa) su nuna manyan alamu da abubuwan al'ajabi, don su ɓatar da ko da zaɓaɓɓu  (mutanen kirki) ne  ma in dai zai yiwu.......... Bari na kammala rubutun da dawo mana da wani ɓangaren ƙarshe na rubutun da nayi na Hasashe acikin mulkin sabon sarkin Nijeriya na 2019. Haƙiƙa kayi tambaya a cikin tsananin shauƙin sanin amsar yanda rayuwa zata kasance. Cikar burin Sabon Sarki da masu zaɓensa, abu ne da kamar yuwa da suke da buƙatar tambayoyi, irin waɗannan Tanadin nasa zasu kawo ƙuncin rayuwa na wucin gadi. Cikar burin 'Yan ƙasa ya ta’allaka da cakuɗewar al’amura(Hargitsi), Sabon sarki da masu naɗinsa, rayuwar ku cike ta ke da ababen kasada  na banmamaki. Dangane da tattalin arziki kuwa. A mulkin Next Level Za a tara kuɗaɗe masu yawa. Za a tara su a sirrance da zummar yin aiki. A irin wannan naɗin na ɗauki ɗora, yanayin cikar burin tara dukiya ko more rayuwa, abu ne da zai yi hawalar yiwuwa. A cikin 'yan'uwa ma'abota Harkar Musulunci a Nijeriya kuwa, da yiwuwar samun yaɗuwar labaran karya ko na cutarwa ta hanyar rubuce-rubuce ta kafafen sada zumunta, da yaɗa labarai, tsegunguma da labaran ƙanzon Kurege ko annamimanci ko ince na ɓata suna  daga Makusanta, 'yan shi'ar da gwamnati ta yarda dasu, tarkon makircin da aka shirya  ga yanayin zamantakewar al'umma zasu baiyana, jajircewar tabbatar hadafi  yana iya jinkirtad da  duk shirin maƙiya. Iyaye su sani, rayuwar iyali mai cike da rashin walwala, rashin cikakken ‘yanci saboda rashin kasancewar tsofaffin iyaye, masu shiryarwa, rashe-rashe ko lalacewar dukiya, wariya, kadaici. duk zasu addabi al'umma. Dangane da Yaran sabon sarki kuwa, a zamanin Sabon Sarkin  na 2019 zai fuskanci cutarwa a soyayya, sabon Sarki zai samu haka ne daga wanda ya ke so, cin amana daga ɗaya daga cikin yaransa Ko kuma wani abu na kaucewa shari’a daga ɓangaren abin da zai sanya a yi hukunci, sata ko zamba, yafi dacewa a zauna a kula da gida. (Office) Ƙasar zata yi rashin lafiya. Domin rashin aikinyi ko ci baya a muƙami daga babban matsayi zuwa ƙarami,  watau da yiwuwar za a rage ma'ikata. Hakan cuta ne mai ciwo mai wahalar magani, in haka ya kasance to anyi matuƙar lalata jurewar cututtukan halittu na al'ummar ƙasar. Da yiwuwar Mata Ko kuma gwamnatocin jahohi a Ƙasar zasu zama masu son Zaman lafiya da kuma gaskiya a zamantakewar aure ko kuma ga al'ummar da suke mulka, amma da yiwuwar samun ƙarancin sha’awa, zasu riƙa gyara rikicin aurensu a  cikin lumana. Ina sake nanata maka cewa; Kayi tambaya cikin tsananin zaƙuwar sanin amsar yanda rayuwa zata kasance a sabon salon mulkin tsohon janar mai tsanani. Kasani cewa; Cikar burin Sabon Sarki abu ne da kamar yuwa da suke da bukatar tambaya, irin wadannan Tanadin na sa sazu kawo kuncin rayuwa na wucin gadi. Cikar burin Yan ƙasa ya ta’allaka da cakuɗewar al’amura (Hargitsi), Sabon sarki da masu naɗinsa, ina jadda maku cewa; rayuwar ku cike ta ke da ababen kasada  na ban mamaki. Akwai Barazanar hadari  a cikin wannan yanayin tafiyar mulkin na watanni 48. Kasani zaka iya  tsintar kan  a Ƙasar da ake juyin mulki na juyinjuya hali, ko zanga-zanga masu munin gaske. Ka gaya wa Sabon Sarki; cin nasara na buƙatar yin aiki ne a kowane lokaci da kuma neman cikar burika, ana buƙatar tsananin juriya wajen cimma hadafi. Sai dai wannan a baiyane yake, ya Sabon Sarki ka dogara ne da wasu wajen cikar burinka, maimakon matsayinka. Cin sa'a ko Cikar burinku zai zo a lokacin da Rabuwa da aboki na kwarai ya kasance, abokan sabon sarki suka koma maƙiya, kasani cewa da akwai hadari akan rashin tantancewar al'amuran da zasu bijiro anan gaba kaɗan. Ƙasarku da yiwuwar zata zama tamkar Kurkuku, domin Cututtukanta  ɓoyayyu da sannu zasu yi ta baiyana. Ka shirya dan zaka sha mamaki, domin ana biye da shi. Zuwa Asibiti domin neman lafiya, kayi kallo da idon basira zai rage raɗaɗin wahalhalun ko nace maka zai rage maka ruɗani. Zumuɗi yana taka muhimmiyar rawa a kan yin tambaya. Jama'a zasu shaida cewa; Wasu ƙasashen suna taka mihimmiyar rawa su ma wajen kawo rudu a kasarku. Ka sani basu masauki da rashin yin kataɓus zai kawo illata. Ku sanar da Alƙalin cewa; abubuwan da suka faru suka kuma wuce na cutarwa, zubar da jini, rushe-rushe da yin magudin zabe suna da tasiri  mai yawa wajen kawo gyara. Yana da muhimmanci ga alƙalin da ya  shigo cikin lamarin. Yanayi ne mai muhimmanci domin yin dukkan abin da ya dace nayin aiki mai farashi, domin shine  mutum daya rak  da  zai iya magance komai na matsaloli a ƙasar. Allah ne masani akan komai, namu hasashe ne daga ɗan abin da muka sani, zartarwa na Ubangiji ne, domin shi mai yawan hikima ne. Ya Allah ka gaggauta nuna mana wannan lokacin da wannan alƙalin zai yanke wa ƙasarmu da al'ummarta hukunci na adalci, domin kawo gyara da warwarewar matsalolin da suka addabi wannan ƙasar tamu mai albarka. Ya Allah ka bashi dukkan taimako da kulawarka a gareshi, ka baiwa al'ummarmu dama da ikon karɓar hukuncin da zai yanke akansu da ƙasar gabaki daya. Ka sanar da masu son ganin anyi adalci a ƙasarmu Nijeriya mai albarka, musulmai da kirista, harma da wanɗan da basu bin wani addini, su shirya domin an kusa nemansu zuwa ga muhimmin aiki.Allah kataimaki duk wani mai son ganin anyi adalci, ka basu juriya akan ganin tabbatara haka. Allah ka nuna mana ƙarshen zalunci da azzalumai, ka taimaki bayinka nagartattu masuyin aiki dan mayar da al'umma zuwa ga adalci, ka faranta rayuwansu da ganin cikar burinsu na ganin bayan azzaluman mahukunta da tabbatar adalci a bayan ƙasa. Muhammad Sani Ra'is, Funtua. +2347034595991 09101440 12062019
http://isiyasy.blogspot.com/2019/06/watanni-42-da-kisan-kiyashin-gwamnatin.html
0 notes
isiyasy · 5 years
Text
WATANNI 42 DA KISAN KIYASHIN GWAMNATIN BUHARI A ZARIA
A ranar laraba 12/6/2019 waƙi'ar kisan kiyashin da gwamnatin Mr. Buhari tayi ga Saiyid Zakzaky da jama'arsa ta cika watanni 42 a lissafin Miladiya. Ta'addancin da ya fara a ranar Asabat 12/12/2015.
Bamu kasance masu azabtarwa ba har sai mun aiko da mai isar da saƙo (Isra'i 15)
Sai muka aika masu sassanyar guguwar tashin hankali a ranaku marasa daɗi, domin a ɗanɗana masu azabar ƙasƙanci acikin rayuwar duniya, sannan azabar ƙarshe itace mafi muni, Kuma Ba mai taimakonsu. (Fussulat 16).
Ka tuna ɗan'uwan Adawa (Annabi Isa bayan dawowarsa) a lokacin sa zai gargaɗi mutanensa akan Tuddai (Tsaunuka). Haƙiƙa masu gargaɗi sun gabace shi da kuma a bayansa, kar ku bautawa kowa sai Allah, *Ina jimaku tsoron azaba akanku a wani wuni mai girma* (Ahƙaf 21)
Kalmomi huɗu(4) na ƙarshen aya ta 21 na surar Ahƙaf sune ( *Alaikum azaba yaumin azeem* ) Adadin Hisabin jumlar taraiyar waɗannan kalmomin huɗu shine ; *2019*. Ita wannan shekarar 2019 ita ce muke sa ran ta zama shekarar sanya tubalin yunƙurin murƙushe kafirci da zalunci manyan ƙasashen masu girman kai ma duniya ga ba ɗaya.
Zamu ɗanɗana masu daga azaba sassauƙa ta kurkusa banda azaba mai girma, ko sa juyo subi Allah. (Sajadah 21)
Alhlulbaiti(A) sun bamu labarin wasu watanni 42 da za ayi su a ƙarshen zamani a cikin matsanancin yanayi na kuncin rayuwa, da sukayi nuni da cewa a lokacin mutum zaiga ƙabari ya zauna a gaban abarin yayi ta rusa kuka yana cewa ina ma shine a cikin ƙabarin da ya huta da ganin waɗannan bala'o'in.
A ranar 12/12/2015 Annoba ta aukowa ƙasarmu Nijeriya tun daga kisan kiyashin da akayi ga muminai mabiya iyalan gidan Annabin rabahama (S), Tun daga wannan ranar da lokacin, aka rasa ganin daidai a al'amarin ƙasarmu Nijeriya, a bayan wannan waƙi'ar nayi wani rubutu a cikin rubutun na kawo wata magana ta Annabi Daniyalu(A) akan fitintinun da wahalhalun ƙarshen zamani, maganar da Annabi Isa(A) ya fassara da cewa fitintinun kala biyu ne a kwai masomin wahala, a matakin gargaɗi, sai kuma matsananciyar wahala a matakin horo.
Bayan zaben Buhari a 2015 akasarin Jama'ar ƙasarmu Nijeriya sunyi zaton samun sauƙin rayuwa daga sabuwar gwamnatin na Mr. Buhari, sai lamarin ya zo ma al'ummar ƙasar a baibai.  Maimakon rayuwar jin daɗi da sukayi fata daga sabuwar Gwamnatin Mr. Buhari na 2015, sai ta kasance masu mafarin wahalhwalun rayuwa.
Saboda tsananin zaluncin da aka shiga har takai ga jama'ar ƙasar ma basa ganin cewa zalunci akeyi masu, kullum fata suke yi ga gwamnatin na samun jin dadin rayuwa. irin na mai haƙar rijiya.
Ana cikin wannan mawahalcin rayuwar har watannin gwamnatin Buhari 48 suka ƙare, mai makon jama'a suyi waiwaye suga halin ƙuncin da suka shiga a sanadin gwamnatin Mr. Buhari. Sai Najeriyawa suka gaza yin karatun tanatsu, suka gaza yin waiyaye da Bahaushe yace adon tafiya ne. Sai suka sake lalubo Mr.Buhari dan sake ci gaba daga inda ya tsaya na wahalarwa. (Next Level) da tunanin a yanzu zai gyara kurakurensa.
Wala alla ba wanda yayi dogon nazari akan me ya sanya aka ambaci sabuwar gwamnatin na na Mr. Buhari a 2019 da cewa *Next Level*? Level ɗin da ya gabata na watanni 48 na wahala ne da ƙuncin rayuwa. yanzu kenan za a ɗora wata sabuwar wahalar rayuwar kenan.?! Duk da nasan su jama'ar Nijeriya suna nufin Next Level ne da za ayi na sauƙin rayuwa tun da a baya an sha wahalar rayuwa. Tabbas muna fatan a samu sauƙin rayuwa a ƙasarmu abin alfaharinmu. Sai dai nake ganin rashin yin waiwaye a cikin tafiyar da akayi a baya na watanni 48, kamar ba zai haifar mana da ɗa mai ido ba?
Sai dai fatanmu a duk yanayin da za a iya shiga ya zama sanadi ne na samun mafita ƙa qasarmu Nijeriya, da zai kaimu ga samun mulki na adalci a ƙarƙashin adalai nagartattun bayin Allah.
Wadannan kwanakin na watanni 42 sune kwanaki 1278 (1 + 2 + 7 + 8) = 18, a tsakanin cikar lissafin miladiyya da na hijiriyya akwai tazarar kwanaki 18 (18 + 18) = 36 ( *Wama azunnus sa'ata ƙa'imah, wala'in rudidtu ila rabbiy la'ajidanna khairan minha munƙalaba*  18:36).
Ga abinda Annabi Daniyalu (A) ya ambata dangane da Lokaci na ƙarshe a lokacin kawo ƙarshen zalunci.
“A wannan lokaci Mika'ilu babban shugaba wanda yake lura da jama'arka zai bayyana.(A lokacin fitowar Imam Mahdi alaihis salam). A lokacin za a yi tashin hankali irin wanda ba a taɓa yi ba, tun da aka yi duniya. Amma a lokacin za a ceci jama'arka waɗanda aka rubuta sunayensu cikin littafi.
Waɗanda suka rasu za su tashi, (Raja'a) waɗansu zuwa rai madauwami, waɗansu kuwa zuwa kunya da madauwamin ƙasƙanci.
Waɗanda suke da hikima za su haskaka kamar sararin sama, waɗanda kuma suka juyar da mutane da yawa zuwa adalci, za su zama kamar taurari har abada abadin. (Kalli yanda Tauraruwar hasken Saiyid Zakzaky ta haskaka duniya, kuma tabbas ya zama wani tauraro na har abada a wannan duniyar wannan duk sakamakon aiyukansa ne na juyar da mutane zuwa ga adalci watau aikata daidai.)
“Amma kai, Daniyel, sai ka rufe maganar, ka kuma kulle littafin, har zuwa ƙarshen lokaci. Mutane da yawa za su yi ta kai da kawowa, ilimi kuma zai ƙaru.” (Wannan maganar ta ƙaruwar ilimi ya nuna mana cewa a wannan zamanin na bunƙasar ilimi ne abin zai faru)
Sa'an nan sai Annabi Daniyel na duba, sai ga waɗansu biyu a tsaye, ɗaya a wannan gaba ɗayan kuma a waccan gāɓar kogin.
Ɗayansu ya ce wa mutumin da yake sanye da rigar lilin, wanda yake tsaye a gaɓar kogin, “Sai yaushe waɗannan abubuwan banmamaki (Fitintinu) za su ƙare?”
Sai mutumin da yake sanye da rigar lilin ɗin, wanda yake tsaye a gaɓar kogin ya ɗaga hannuwansa sama, sa'an nan ya rantse da wanda yake rayayye har abada, ya ce, “Za a yi shekara uku da rabi.(Watanni 42). Za a kammala waɗannan abubuwa, sa'ad da aka gama ragargaje ikon tsarkakan mutane.” (Yana nufin Yahudawa 'yan kama wuri zauma a Palestine )
Na ji, amma ban gane ba. Sai na ce, “Ya shugabana, mene ne ƙarshen waɗannan abubuwa?”
Sai ya ce, “Yi tafiyarka, Daniyel, gama an rufe wannan magana, an kuma kulle ta har sai ƙarshen lokaci. (Hakan yana yin nuni da dawowar Annabi Daniyalu(A) a lokacin fitowar Imam Mahdi alaihis salam).
Mutane da yawa za su tsarkake kansu, su zama masu tsabta tsab tsab, amma mugaye ba za su gane ba, za su yi ta muguntarsu, amma masu hikima za su gane.
“Tun daga lokacin da za a hana miƙa hadayar ƙonawa ta yau da kullum, aka kafa abin banƙyama, wanda yake lalatarwa, za a yi kwana dubu da dari biyu da tasa'in. (1290)
Masu farin ciki ne waɗanda suka daure, har suka kai ƙarshen kwana dubu da ɗari uku da talatin da biyar.(1335)
“Ka yi tafiyarka ka huta, a ƙarshen kwanaki za ka tashi ka karɓi naka rabon.” ( Anan ma hakan yana yin nuni da dawowar Annabi Daniyalu(A) a lokacin fitowar Imam Mahdi alaihis salam).
Sai aka bamu labarin yanda Annabi Isa (A) ya fassara ita maganar ta Annabi Daniyalu alokacin da almajiransa sukayi masa tambaya. kamar haka:
*Farkon Azaba*
Yana zaune a kan Dutsen Zaitun sai almajiransa suka zo wurinsa a kaɗaice, suka ce, “Gaya mana, yaushe za a yi wadannan abubuwa? Mece ce kuma alamar dawowarka, da ta ƙarewar zamani?” ( ƙarshen Zamanin mulkin azzalumai)
*Sai Annabi Isa (A) ya amsa musu ya ce, “Ku kula fa kada kowa ya ɓatar da ku, domin mutane da yawa za su zo da sunana, suna cewa, su ne Almasihu, har su ɓatar da mutane da yawa.*
Za ku kuma riƙa jin labarin yaƙe-yaƙe da jitajitarsu. Kada fa hankalinku ya tashi, don lalle ne a yi haka, amma ƙarshen tukuna yana zuwa.
Al'umma za ta tasar wa al'umma, mulki ya tasar wa mulki. Za a kuma yi yunwa da raurawar ƙasa a wurare dabam dabam. Amma fa duk wannan masomin azaba ne.
“Sa'an nan za su bashe ku, a untata muku, su kuma kashe ku. Duk al'ummai za su ƙi ku saboda sunana. (Anan yana magana ne akan duk waɗanda suka tasayu akan sabunta  koyarwar addini na gaskiya. kayi duba zuwa ga abinda ya faruba Zaria a 2015)
A sa'an nan da yawa za su yi tuntuɓe, su ci amanar juna, su kuma ƙi juna.(Ku kalli yanda al'ummar mu ta kasance a wannan zamanin).
Annabawan ƙarya da yawa za su firfito, su ɓatar da mutane da yawa. Saboda kuma yaɗuwar mugun aiki, sai ƙaunar yawancin mutane ta yi sanyi. Amma duk wanda ya jure har ƙarshe, zai cetu ya ƴantu.
Za a kuma yi bisharar nan ta Mulkin Sama (Fitowar Imam mahdi wanda a musulunci muka fi sani da Saiha, ko Nida') ko'ina a duniya domin shaida ga dukkan al'ummai. Sa'an nan kuma sai ƙarshen ya zo.” (Da rusa haramtacciyar ƙasar Yahudu)
*Matsananciyar Wahala*
“Don haka sa'ad da kuka ga mummunan aikin sabo mai banƙyama, wanda Annabi Daniyel ya fada, an tsai da shi a Wuri Mai Tsarki (mai karatu ina fatan ya fahimta), (Yana nufin rusa wuraren ibada  da kuma masallacin Ƙudus).
To, sai wadanda suke ƙasar Yahudiya su gudu su shiga duwatsu. Wanda yake soro, kada ya sauko garin ɗaukar wanda yake a gidansa. Wanda yake a gona kuma, kada ya koma domin ɗaukar mayafinsa. (Wannan shawarace ake baiwa Yahudawa bayan an rusa masallacin Ƙudus)
Kaiton masu juna biyu da masu goyo a wannan lokacin! Ku yi addu'a kada gudunku ya zo da *damuna*, ko ran *Asabar*. (Waƙi'ar Zaria  12/12/2015 ta fara a ranar Asabat, sai kuma Next level 12/6/2019 ya fara a cikin damuna)
A lokacin nan za a yi wata matsananciyar wahala, irin wadda ba a taɓa yi ba tun farkon duniya har ya zuwa yanzu, ba kuwa za a ƙara yi ba har abada. (Allah ya sanya haka)
Ba don an taƙaita kwanakin nan ba, da ba ɗan adam din da zai tsira. Amma sabili da zaɓaɓɓun nan (Imam Mahdi da Annabi Isa alaihimus salam) za a taƙaita kwanakin.
.........Don almasihan ƙarya da annabawan ƙarya za su firfito,(Masu da'awar kiran kansu da cewa sune Imam Mahdi da kuma Annabi Isa) su nuna manyan alamu da abubuwan al'ajabi, don su ɓatar da ko da zaɓaɓɓu  (mutanen kirki) ne  ma in dai zai yiwu..........
Bari na kammala rubutun da dawo mana da wani ɓangaren ƙarshe na rubutun da nayi na Hasashe acikin mulkin sabon sarkin Nijeriya na 2019.
Haƙiƙa kayi tambaya a cikin tsananin shauƙin sanin amsar yanda rayuwa zata kasance. Cikar burin Sabon Sarki da masu zaɓensa, abu ne da kamar yuwa da suke da buƙatar tambayoyi, irin waɗannan Tanadin nasa zasu kawo ƙuncin rayuwa na wucin gadi. Cikar burin 'Yan ƙasa ya ta’allaka da cakuɗewar al’amura(Hargitsi), Sabon sarki da masu naɗinsa, rayuwar ku cike ta ke da ababen kasada  na banmamaki.
Dangane da tattalin arziki kuwa. A mulkin Next Level Za a tara kuɗaɗe masu yawa. Za a tara su a sirrance da zummar yin aiki. A irin wannan naɗin na ɗauki ɗora, yanayin cikar burin tara dukiya ko more rayuwa, abu ne da zai yi hawalar yiwuwa.
A cikin 'yan'uwa ma'abota Harkar Musulunci a Nijeriya kuwa, da yiwuwar samun yaɗuwar labaran karya ko na cutarwa ta hanyar rubuce-rubuce ta kafafen sada zumunta, da yaɗa labarai, tsegunguma da labaran ƙanzon Kurege ko annamimanci ko ince na ɓata suna  daga Makusanta, 'yan shi'ar da gwamnati ta yarda dasu, tarkon makircin da aka shirya  ga yanayin zamantakewar al'umma zasu baiyana, jajircewar tabbatar hadafi  yana iya jinkirtad da  duk shirin maƙiya.
Iyaye su sani, rayuwar iyali mai cike da rashin walwala, rashin cikakken ‘yanci saboda rashin kasancewar tsofaffin iyaye, masu shiryarwa, rashe-rashe ko lalacewar dukiya, wariya, kadaici. duk zasu addabi al'umma.
Dangane da Yaran sabon sarki kuwa, a zamanin Sabon Sarkin  na 2019 zai fuskanci cutarwa a soyayya, sabon Sarki zai samu haka ne daga wanda ya ke so, cin amana daga ɗaya daga cikin yaransa Ko kuma wani abu na kaucewa shari’a daga ɓangaren abin da zai sanya a yi hukunci, sata ko zamba, yafi dacewa a zauna a kula da gida. (Office)
Ƙasar zata yi rashin lafiya. Domin rashin aikinyi ko ci baya a muƙami daga babban matsayi zuwa ƙarami,  watau da yiwuwar za a rage ma'ikata. Hakan cuta ne mai ciwo mai wahalar magani, in haka ya kasance to anyi matuƙar lalata jurewar cututtukan halittu na al'ummar ƙasar.
Da yiwuwar Mata Ko kuma gwamnatocin jahohi a Ƙasar zasu zama masu son Zaman lafiya da kuma gaskiya a zamantakewar aure ko kuma ga al'ummar da suke mulka, amma da yiwuwar samun ƙarancin sha’awa, zasu riƙa gyara rikicin aurensu a  cikin lumana.
Ina sake nanata maka cewa; Kayi tambaya cikin tsananin zaƙuwar sanin amsar yanda rayuwa zata kasance a sabon salon mulkin tsohon janar mai tsanani. Kasani cewa; Cikar burin Sabon Sarki abu ne da kamar yuwa da suke da bukatar tambaya, irin wadannan Tanadin na sa sazu kawo kuncin rayuwa na wucin gadi. Cikar burin Yan ƙasa ya ta’allaka da cakuɗewar al’amura (Hargitsi), Sabon sarki da masu naɗinsa, ina jadda maku cewa; rayuwar ku cike ta ke da ababen kasada  na ban mamaki.
Akwai Barazanar hadari  a cikin wannan yanayin tafiyar mulkin na watanni 48. Kasani zaka iya  tsintar kan  a Ƙasar da ake juyin mulki na juyinjuya hali, ko zanga-zanga masu munin gaske.
Ka gaya wa Sabon Sarki; cin nasara na buƙatar yin aiki ne a kowane lokaci da kuma neman cikar burika, ana buƙatar tsananin juriya wajen cimma hadafi. Sai dai wannan a baiyane yake, ya Sabon Sarki ka dogara ne da wasu wajen cikar burinka, maimakon matsayinka.
Cin sa'a ko Cikar burinku zai zo a lokacin da Rabuwa da aboki na kwarai ya kasance, abokan sabon sarki suka koma maƙiya, kasani cewa da akwai hadari akan rashin tantancewar al'amuran da zasu bijiro anan gaba kaɗan.
Ƙasarku da yiwuwar zata zama tamkar Kurkuku, domin Cututtukanta  ɓoyayyu da sannu zasu yi ta baiyana. Ka shirya dan zaka sha mamaki, domin ana biye da shi. Zuwa Asibiti domin neman lafiya, kayi kallo da idon basira zai rage raɗaɗin wahalhalun ko nace maka zai rage maka ruɗani.
Zumuɗi yana taka muhimmiyar rawa a kan yin tambaya. Jama'a zasu shaida cewa; Wasu ƙasashen suna taka mihimmiyar rawa su ma wajen kawo rudu a kasarku. Ka sani basu masauki da rashin yin kataɓus zai kawo illata.
Ku sanar da Alƙalin cewa; abubuwan da suka faru suka kuma wuce na cutarwa, zubar da jini, rushe-rushe da yin magudin zabe suna da tasiri  mai yawa wajen kawo gyara. Yana da muhimmanci ga alƙalin da ya  shigo cikin lamarin. Yanayi ne mai muhimmanci domin yin dukkan abin da ya dace nayin aiki mai farashi, domin shine  mutum daya rak  da  zai iya magance komai na matsaloli a ƙasar.
Allah ne masani akan komai, namu hasashe ne daga ɗan abin da muka sani, zartarwa na Ubangiji ne, domin shi mai yawan hikima ne.
Ya Allah ka gaggauta nuna mana wannan lokacin da wannan alƙalin zai yanke wa ƙasarmu da al'ummarta hukunci na adalci, domin kawo gyara da warwarewar matsalolin da suka addabi wannan ƙasar tamu mai albarka. Ya Allah ka bashi dukkan taimako da kulawarka a gareshi, ka baiwa al'ummarmu dama da ikon karɓar hukuncin da zai yanke akansu da ƙasar gabaki daya.
Ka sanar da masu son ganin anyi adalci a ƙasarmu Nijeriya mai albarka, musulmai da kirista, harma da wanɗan da basu bin wani addini, su shirya domin an kusa nemansu zuwa ga muhimmin aiki.Allah kataimaki duk wani mai son ganin anyi adalci, ka basu juriya akan ganin tabbatara haka.
Allah ka nuna mana ƙarshen zalunci da azzalumai, ka taimaki bayinka nagartattu masuyin aiki dan mayar da al'umma zuwa ga adalci, ka faranta rayuwansu da ganin cikar burinsu na ganin bayan azzaluman mahukunta da tabbatar adalci a bayan ƙasa.
Muhammad Sani Ra'is, Funtua. +2347034595991 09101440 12062019
from Blogger http://bit.ly/2Ishjao