Tumgik
#Wakar kawu dan sarki
arewanahiya · 1 year
Text
Sabuwar Wakar Kawu Dan Sarki Lokaci Audio Mp3.
Lokaci by kawu Dan Sarki 2023 Audio Mp3. Daukaka nufin Allah haka shahara kudirar Allah tabbas dukkansu suna samuwa ne daga mai sama Allah sarki mahaliccin duniya da lahira baki daya, babu shakka masu shahara da masu daukaka wasu na dauka duk abu daya ne amma kuma akwai banbanci dauka lokacici ita kuma shara da imance cewar masu hasashe da yaran Hausa. Bayan dubun gaisuwa da kuma shiga cikin…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
arewanahiya · 2 years
Text
Sabuwar Wakar kawu Dan Sarki Suffata Official Video.
Sabuwar Wakar kawu Dan Sarki Suffata Official Video.
Sabuwar Wakar kawu Dan Sarki Suffata wakar data zagaye fadin duniya Baki daya hakika wan Nan Waka tayi mutukar Dadi sosai domin kuwa tayi yawo afadin duniya Baki daya. Wakar Suffata wakace data sumu kyakkyawan aiki daga shahararren Directan Nan Aminu S Borno Directed Mai mutukar basira sosai shine akewa lakabi da Mai zamani. Kawu Dan Sarki ta bayyana farin cikinsa da murna sosai gurin masoya masu…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
arewanahiya · 2 years
Text
Kawu Dan Sarki Alkibla Official Video.
Kawu Dan Sarki Alkibla Official Video.
Tafi zuwa kasa Dan kallon video din Alkibla Saban video kawu Dan Sarki ft jaruma Momee Gwambe. Kawu Dan Sarki Alkibla Official Video sabuwar Wakar Dan sarki Mai taken Alkibla Waka Mai tashe ahalin yanzu tabbas wan Nan wakar ta zama Waka ta farko Mai yawan Yan kallo fiye da kowacce Waka dake tashe ahalin yanzu. Kawu Dan Sarki ya zama gwarzan shekara cikin dukkan mawakan Hausa na wan Nan Karan…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
arewanahiya · 2 years
Text
Sabuwar Wakar kawu Dan sarki alkibla video.
Sabuwar Wakar kawu Dan sarki alkibla video.
Sabuwar Wakar kawu Dan sarki alkibla video ft Momee Gwambe video wakar alkibla ya banbanta da sauran video din kawu da kuke kallo domin wan Nan yaxo da sabbin abubuwan da baku taba ganiba. Sabon Shiri Mai Kayatarwa Mai taken baban yawa Shiri Mai abun mamaki mutuka.
youtube
View On WordPress
0 notes