Tumgik
#Goma Sha Bakwai
dipstar1489 · 9 months
Text
Pt 5 Gacha Number Challenge
Tumblr media
Goma Sha Bakwai (all 17 assets; name is Hausa; a kooky witch she is a blacksmith trained in the art of fusing magic into weapons and is the mother and boss of Trideset)
Tumblr media
Tizennyolc (all 18 assets; name is Hungarian; from hero to hermit, they don’t trust people easily and is not afraid to wack people over the head with their pipe for simply inconveniencing them, is semi-close to Goma (I’m not certain what to make their relationship))
Tumblr media
Tunka Llatunkani (all 19 assets; name is Aymara; a terrified angel who loves gardening and has memorized a variety of plants)
Tumblr media
Mugan (all 20 assets; name is Bambara; a powerful demon she often isolates herself because she has difficulty controlling her energy powers)
4 notes · View notes
Text
SUNAYE NA GOMA SHA BAKWAI NA MAMBOBIN KUNGIYAR MATASAN KANO.
Tumblr media Tumblr media
KMk
SUNAYE NA GOMA SHA BAKWAI NA MAMBOBIN KUNGIYAR MATASAN KANO
1. Nasiru Ado Yandadi.            Kunchi LG
2. Muhammad Z. Sani.            Kunchi LG
3. Usaini Musa Jodade.          Kunchi LG
4. Bala Haladu Ellamba.         Kunchi LG
5. Saminu Garba Hugungumai Kunchi LG
6. Sulaiman Ibrahim Sulaiman. Kunchi LG
7. Mustapha Shuaibu Garba.    Kunchi LG
8. Sunusi Usman…
View On WordPress
0 notes
voahausa · 4 years
Link
Mummunar dabi’ar nan ta fyade ta kasance abin damuwa, musamman yadda yiwa kananan yara fyade ya yawaita a Najeriya. A cikin watanni biyar na farkon wannna shekarar, rundunar ‘yan sandan Najeriya tace ta sami rahotannin fyade dari bakwai da goma sha bakwai, yayinda wani da aka kama da laifin fyade a Kwanar Dangora a jihar Kano ya ce ya yi wa mata arba’in fyade, ciki har da wata tsohuwa mai shekaru tamanin a duniya. Wakiliyarmu Zainab  Babaji ta yi nazarin wannan lamarin. Saurari rahoto  na musamman da ta hada mana.   via Voice of America Hausa
0 notes
sharfadi55 · 4 years
Text
Fact Check: Ko Aisha Buhari ta bada umarnin kone ofishin Abba Kyari?
Sponsor:
Gaskiyar Magana: Labari Ne Na Bogi!
Wani bidiyo mai tsawon minti hudu da dakika goma sha bakwai (4:17) da wata kafa mai suna Gido24TV dake dandalin YouTube  wanda yanzu haka ake yaduwa a WhatsApp ta wallafa ya bayyana cewa Uwargidan Shugaba Buhari, wato Aisha Buhari ta bada umarnin nan take cewa a kona ofishin shugaban ma’aikatan dake aiki a karkashin Shugaba Buhari wato Abba Kyari.
Kam…
View On WordPress
0 notes
hausafilmstv · 5 years
Text
Na Kashe Mijina Ne Sakamakon Rikicin Sanya Cajin Waya, Cewar Rabi Rabi'u
A ranar 29/1/2020, Rabi Rabi'u yar shekara goma sha bakwai da haihuwa da ke garin Almakiyaya, da ke karamar hukumar Malumfashi a jihar Katsina ta kashe mijinta Shamsu Salisu dan shekara ashirin da biyar da haihuwa har lahira sakamakon sabanin da suka samu na cazar wayar hannu, inda ta burma ma shi wuka a cikinsa.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/393Av8M via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
nasurumaikwano · 5 years
Text
NASIHOHI GOMA SHA ƊAYA
NA DAYA KA KADAITA ALLAH DA BAUTA. DOMIN SHINE MADAFARKA A LAHIRA.
NA BIYU KA KADAITA ANNABI SAW DA BIYAYYA, DOMIN SHINE MABUDIN ALJANNAH.
NA UKU KAYI BIYYAYA GA IYAYANKA, DON SHINE DARAJAR KA.
NA HUDU KA NEMI ILMI, DOMIN HUJJA BABBAN JARI CE.
NA BIYAR KA KAMA SANAA, DOMIN MUTUNCIN KA
NA SHIDA, KA GIRMAMMA NA GABA DA KAI, DOMIN KAIMA WATARAN ZAKA GIRMA.
NA BAKWAI KA TAUSAYAWA NA KASA DA KAI, DOMIN KAIMA NA SAMA DA KAI YA TAUSAYA MAKA
NA TAKWAS, KA SADA ZUMUNTA, DOMIN TANA KARA ARZIKI, DA TSAWON KWANA.
NA TARA, KA GIRMAMMA MAKOCINKA, DOMIN YANA CIKIN IMANI.
NA GOMA IDAN ZA KAYI MAGANA KA FADI ALKHAIRI KO KAYI SHIRU.
NA SHA ƊAYA IDAN AKA TAMBAYEKA ABINDA BAKA SANI BA, KADA KAJI KUNYAR FAƊAR BANSANIBA,
ALLAH YAYI MANA RAYUWA MAI KYAU DA ƘARSHE MAI KYAU DA MAKOMA MAI KYAU.
0 notes
isiyasy · 5 years
Text
SAQON SU SAYYED ZAKZAKY GAME DA HALIN DA SUKA TSINCI KASU A INDIYA.
Bismillahir Rahmanir Raheem! Wasallahu Ala Sayyedina Wa Nabiyyena Muhammadin Wa Aalihid dayyebinad Daheereenal Ma'asumeen! Assalamu Alaikum Warahmatullahi Ta'ala Wa Barakatuhu. Yanzu muna birnin Delhi ne a India. Kamar yadda dai aka sani an yi shiri na a zo nan domin, bidar lafiya na wasu matsaloli da muke tare da su, ni da Malama Zeenah. Ita Malama Zeenah akwai cikakken harsashi a jikinta, sannan kuma bayan haka nan akwai bukatar canjin qoqon gwiwowinta guda biyu da kuma wasu matsaloli. Ni kuma akwai 6araguzan harsasai wanda suka farfashe. 'Yan qanana a idanuna, da kuma wasu a hannuna, da kuma wasu a cinyata ta dama wanda sune suka rinqa yin aman guba, wanda ya sabbaba matsaloli wanda daga baya muka gano sune suka sabbaba mini wannan "stroke" na farko da na biyu. To muna tunanim abin da ya kamata a yi na farko kwashe wadannan harsasai, wanda wa'yansu yin wannan aikin ba za a iya yi a gida ba, kuma likitoci suka ce a je waje inda ya kamata a yi. Sannan na biyu a kwashe gubar da suka amayar wanda wadansu aka ce suna zaune a qashi ne ma, da wasu a tsoka kuma yakan dauki lokaci kafin a gama kwashe su. Sannan kuma ina da matsalar ido, wanda shi ma har wala yau tuntuni likitocin da suka duba mu tun bayan da aka yi man operation na biyu ganina yai rauni, suka bada shawarar shi ma a je inda ya kamata domin ai aiki. To, wannan duk muna murnan cewa in mun zo nan Delhi za mu samu asibitin da ya dace domin, ai wannan aiki. To, kuma cikin likitocin da suka zo wajenmu, ko in ce suka je tunda ba muna a Najeriya ba ne. Suka je wajenmu a Najeriya sune suka bamu shawarar wannan asibiti da ake ce ma MEDANTA. To, kuma shi ya sa ma mu muka bid'i a kawo mu nan asibitin din. To, tun kafin a kawo mu wanda kuma muna gida muka ji labarin cewa, ofishin jakadancin Amerika ya sa tsama a kan wannan asbiti, kan cewa kada su kar6e mu in mun zo, kuma har sun ce baza su kar6e mu ba. To, sai muna tunanin a je wani wuri, in aka zo din. To, daga baya sai aka ce mana an warware wannan  matsalan yanzu sun yarda. Shi ke nan sai muka kamo hanya. To, muna isowa muka samu tariya na su ma'aikatan asibitin,  tun daga filin jirgin sama har zuwa asibiti din. Tun muna cikin ambulance suka bamu labari na cewa, ainihin akwai mutanen da sukai dafifi a filin jirgin sama domin, ko da su ganmu a lokacin da za mu shiga ambulance.  Amma sai suka yaudare su, suka ajiye ambulance guda biyu a gabansu da cewa a nan za mu shiga, amma sai suka dauke mu a wani ambulance suka fita da mu. Saboda haka mutanen da sukai dafifin sam ba wanda ko da ya hango mu ma. Sannan kuma suka ce har walayau mutane a asibiti sun yi dafifi don suma suga shigar mu asibiti. Shi ma sai suka ce, amma in muka je za a shiga ta qofar baya ne. Suka ce sun yi haka ne saboda yawan mutanen nan mai yiwuwa sui abin da suka ce da Ingilishi sui "mobbing" dinmu, shi ne mutane suna qoqarin ko  su taba mutum, ko sauransu ya zama wani abu, haka dai suka ce. Bayan da muka zo sai muka fahimci cewa, a wannan asibiti, ko ma mu ce wannan a sarari wani ma'aikacin ofishin jakadancin Nijeriya ya gaya mana cewa kafin ma mu zo, sun riga sun yi taro da ma'aikatan asibitin nan da su ofishin jakadanci da ma jami'an tsaro a kan ya za a yi in muka zo. Saboda haka sai muka ga kawai an kawo mu ne wani wurin tsaro wanda ya fi tsanani ma a kan wanda muke ciki a Najeriya. Sai ya zama suka shigo da 'yan sanda da bindigogi, sannan kuma da ma'aikatan ofishin jakadancin Nijeriya da yawa. To, kuma dai sai muka lura cewa ainihin an kawo mu  wani qangi ne, wanda daman asalin abin a kan aminci ne. Ko a gida Nijeriya sun yarda, inda ake tsare da mu sum yarda ba wanda zai sai likitan da muka za6a, muka yarda. To, amma ga shi a nan mun fahimce cewa su likitocin da suka bamu shawarar a zo nan din sam ba su da ta cewa. Sun ma gaya mana da mukai magana da su, lallai sai dai su zo su bada shawara kawai. Amman wannan asibitin ke da ikoi ya za6i duk abin da ya so. Sai na ce masu to, ai bisa aminci ne muka zo, ba zai yiwu kuma mu ga wani likitan da ba mu sani ba, ba mu amince da shi ba ya zo. Kuma wadanda muka aminta ba su gaya mana wani abu game da shi ba ya ta6a mana jiki, don kada a yi abin da aka so a yi wanda harsashi bai yi ba, a yi shi ta wata hanya. Saboda haka, muna ganin dai gaskiya abubuwan da muka gani a nan ya nuna mana cewa ba mu cikin aminci sam. Kawai an kawo mu wani wuri ne aka tsare. Ni an tsare ni shekara yau goma sha uku (13) amma ban ta6a ganin tsaro irin wanda akai man a nan ba. Hatta a qofar dakin 'yan sanda ne da bindigogi. Hatta kuma ko daki zuwa daki ba a yadda ma mu je ba. Sai na ga cewa to, ni koma a inda nake, duk tsarewar da ake min a Nijeriya ban ta6a ganin wannan ba. In an tsare ni a gidan kurkuku akan kulle mu ne qarfe tara, a bude mi qarfe bakwai na safe, sannan kuma muna iya zuwa duk inda muka ga dama aqalla a eriyar da muke tsare din. To, amma sai nan na ga ko kirikiri bai kai tsanani a kaina irin wannan ba. To, sai nake ganin cewa to lallai ba zai yiwu mu fito wani qangi domin, mu samu lafiya a dora mu a wani qangi, a kuma miqa jikkunanmu ga wa'yanda bamu aminta ba. Saboda haka muna tunanin Insha Allahu dai gaskiyar magana ita ce akwai bukatar mu koma gida tunda  dai an yarda mu je wani wuri a waje domin magani tunda India lallai ba ta zam wurin aminci ba yanzu. Sai dai mu koma gida, daman akwai wadansu kasashe da suka yi tayi na cewa za su kar6e mu in mun je. Daga ciki akwai Malaysia da Indonesia da Turkiyua, sai mu je mu tattauna a za6i daya daga ciki sai mu je Insha Allahul azeem. Wasallalahu Ala Muhammadin wa Alihid dayyebeenad Daheereen. Wassalamu alaikum Warahmatullah
from Blogger https://ift.tt/2ORNEfX
0 notes
sirrinsu-blog · 5 years
Text
‘YANSANDAN JIHAR KANO SUN YI SHARA TARE DA KAMA MASU LAIFI 122
‘YANSANDAN JIHAR KANO SUN YI SHARA TARE DA KAMA MASU LAIFI 122
Rundunar ‘yansandan jihar Kano karkashin jagorancin Kkwamishina CP AHMED ILIYASU Psc sun kama wadanda ake zargi da aikata laifuka guda 122 daga 07/06/2019 zuwa 21/06/2019.
An kama masu garkuwa uku (3) a dajin Falgore
An kama ‘yan fashi goma sha daya (11) a kwaryar Kano
An kama mutum bakwai (7) da ake zargi da mallakar kayan jami’an tsaron ‘yansanda, Kwastam, Sojoji da sauran su.
An kama mutum…
View On WordPress
0 notes
bbchausa · 7 years
Link
A kalla dalibai goma sha bakwai da manya a ka kashe bayan da wani ya bude wuta a Makarantar sakandire ta Marjory Stoneman Douglas a Parkland Jihar Florida da ke kasar Amurka via BBC Hausa
0 notes
voahausa · 4 years
Link
Firai ministan Britaniya Boris Johnson ya bayyana cewa, ba'a yi gaggawa ba idan an fara shirin farfado da tattalin arzikin kasar bayan COVID-19, in da a yau Talata ya sanar da kashe sama da dala biliyan goma sha bakwai a tsarin ilimin kasar da kuma miliyan dubu shida da dari da talatin kan kayayyakin more rayuwa. Da yake jawabi a kwalejin fasaha ta Dudly da ke tsakiyar birnin London, Johnson ya ce za'a ga kamar riga mallam masallaci ne magana a kan abinda za'a yi bayan wucewar CODVID, bisa la’akari da yadda cutar ta ke kara habaka a kasar, da kuma wadansu kasashe da dama na duniya. Sai dai yace Birtaniya ba za ta ci gaba da zama fursunan cutar ba.  Johnson wanda ya kwatanta shirin nashi da na tsohon shugaban kasar Amurka Franklin D. Roosevelt mai lakabiN “New Deal”,  da tsohon shugaban na Amurka ya gabatar a shekarar 1930, da nufin zaburar da tattalin arzikin kasar bayan mummunan  komadar tattalin arzikin da kasar ta fuskanta, ya yi alkawarin ci gaba da gina kasar da kuma hanzarta aiwar da shirye shiryen gwamnati na gina sababbin makarantu da asibitai da kuma gyara hanyoyi.  Johnson ya kuma sake jadada alkawarin yakin neman zabe da ya yi na gina sababbin asibitoci arba’in a Birtaniya, yace sakataren harkokin lafiya  Matt Hancock zai fitar da jerin sababbin gine-ginen a cikin makwanni kalilan masu zuwa. Ya kuma yi alkawarin  kara yawan kudin da ake kashewa kan kiwon lafiya da kuma yiwa tsarin kula da lafiya garambawul  da aka gaza yi cikin shekaru 30. via Voice of America Hausa
0 notes
voahausa · 4 years
Link
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da shirin maida ‘yan Najeriya dake zaune a Amurka gida, wadanda suka nuna sha’awar komawa. Sanarwar da gwamnati ta fitar na nuni da cewa, ranar goma sha bakwai ga watan Yuni, za a dauki rukuni na uku na masu sha’awar komawa Najeriya daga tashar jirgin sama ta kasa da kasa dake birnin New York zuwa Abuja. Sanarwar da ofishin jakadancin Najeriya dake birnin New York ya fitar ta kara da cewa, masu sha’awar zasu sayi tikitin tafiya ta jirgin sufurin kasar Ethiopia kan  dalar Amurka dubu daya da dari biyu da hamsin  ga masu sha’awar tafiya ta  kujerar yaku bayi, ko kuma dala dubu biyu da dari takwas domin zaunawa a kujerar masu hali. Bisa ga sanarwar, wannan kudin na zuwa ne kawai banda dawowa. Matafiyan suna kuma bukatar nuna takardar shaidar cewa basu dauke da cutar Korona bayan gwaji da bai shige kwanaki goma sha hudu da yi ba. Za a kuma gwada zafin jikinsu sa’oi hudu kafin su tashi. Bisa ga sanarwar, ba za a bari wanda bai cika sharuddan da aka gindaya ya shiga jirgin ba. Sharuddan da aka gindaya sun kuma bukaci matafiyan su rike sinadarin tsabtace hannu su kuma sa takunkumin rufe fuska a cikin jirgi.   via Voice of America Hausa
0 notes
voahausa · 4 years
Link
A yunkurin dakile shigo da sabbin masu cutar coronavirus, kasar Spain ta bukaci a killace wadanda su ke shigowa kasar daga kasashen waje na tsawon makonni biyu. Kasar ta fara sassauta umarnin hana zirga -zirga na tsawon makonni bakwai da ta ayyana, bayan ta shiga jerin kasashen da cutar COVID-19 tafi tsanani a duniya. Umarnin da ma’aikatar lafiya ta fitar a yau na nuni da cewa, ranar jumma’a za'a fara aiwatar da dokar killace mutanen da suke shiga kasar, kuma za ta shafi baki da kuma ‘yan asalin kasar Spain da suke komawa gida. Za a kyale mutanen su je sayen kayan abinci ne kadai ko kuma kula da lafiyarsu cikin kwanaki goma sha hudun da aka killace su. via Voice of America Hausa
0 notes
voahausa · 4 years
Link
'Yar majalisar wakilan Amurka Frederica Wilson daga jihar Florida, ta sake jan hankalin al'umma akan illar cutar coronavirus, musamman al'ummar dake fuskantar barazanar kungiyar Boko Haram. A cikin dogon jawabin da ta yi na tunawa da cika shekaru shida da sace 'yan matan Chibok, 'yar majalisar ta ce idan ba a tashi tsaye ba, kungiyar Boko Haram na iya amfani da annobar da duniya ke fama da ita wajen ci gaba da sace 'yan mata. Shekaru shida kenan da 'yan kungiyar Boko Haram suka girgiza duniya bayan da suka yi garkuwa da wasu dalibai ‘yan mata su dari biyu da saba’in da shida a Najeriya. Cutar coronavirus na kara wa kungiyar ta’addancin karfi da barazana ga rayukan wasu ‘yan matan, don haka dole ne kasar Amurka ta gaggauta daukar mataki. Yin garkuwa da ‘yan matan Chibok masu yawa da ya sa fitattun mutane, shugabannin duniya da wadanda ke damuwa da al’umma a fadin duniya, mai lakabin ‘’ a dawo mana da ‘yan matanmu’’ ko ‘’Bring Back Our Girls’’, ya zame wani kaso kankani daga dimbin mata da maza da suka bace tun da kungiyar ta fara aikin ta’addanci a Najeriya, a shekara ta dubu biyu da tara. Gwamnatin Najeriya ta kiyasta akalla mata dubu tara zuwa dubu goma sha uku ne suka bace, yayin da kungiyar Red Cross ta kasa da kasa da ta Najeriya suka yi kiyasin dubu goma sha bakwai, ciki har da yara dubu bakwai. Ban da ‘yan mata kanana da take aurarwa, kungiyar ta Boko Haram ta yi garkuwa da kananan yara maza da take horar da su aikin soja, sun kuma hallaka dubban mutane, yayin da suka raba mutane miliyan biyu da dubu dari biyar da muhallansu a Najeriya, Chadi, Kamaru da Nijer. A cikin wadanda aka yi garkuwa dasu akwai Hauwa 'yar shekaru goma sha biyar. Duk da shike ba ta san tsawon lokacin da ta yi a tsare ba, har ta haihu a inda aka garkame ta. Ta sha azaba lokacin da ta kubuta daga hannun Boko Haram zuwa Maiduguri, har ya kai ga mutuwar danta mai watanni shida. Ta ma kasa binne shi ko ta yi makoki saboda gudun wadanda suka yi garkuwa da ita. Wadanda suka kubuta daga hannun Boko Haram da suka hada da mata da yara sun kasance da raunin zuciya, gami da gurbatacciyar gwamnati, rarraunar matakan kiwon lafiya da tsangwama da suke fuskanta a yankunansu, har ila yau zuwan wannan annoba na iya sa yanayin ya kara muni, kamar yadda ake fuskantar tsangwamar jinsi lokacin tashin hankali.   Duk da yake cutar coronavirus  ba ta bazu sosai ba a Najeriya da nahiyar Afirka kamar yadda sauran kasashen duniya ke fuskantarta,  barkewar cutar a Najeriya zai yi mummunan lahanin da zai shafi sauran kasashen  duniya. Najeriya, kasar da wata cibya da ake kira “World Poverty Clock” ta ba ta suna ‘’cibiyar talauci ta duniya’’ a shekara ta dubu biyu da goma sha takwas, ita ce ke da mafi yawan ‘yan gudun hijira da suka shigo daga kasashen waje, da ‘yan gudun hijirar cikin gida da kuma ‘yan gudun hijirar da aka tilasta musu barin gidajensu. Akasarin  ‘yan udun hijirar suna wasu sansanoni a Maiduguri, fadar jihar Borno dake Najeriya, inda sansani daya ke makare da dubban ‘yan gudun hijira, a wuri mai kazanta inda kuma cututtuka ke iya saurin yaduwa. Irin wannan yanayin yana da hadari sosai musamman a lokacin annoba a duniya. A Maiduguri, a missali, babu dakin kula da marasa lafiya mai tsanani da na’urar shakar iska, kuma yayin da kasashen duniya ke tara magunguna da kayayyakin tsafta, abinda aka fi bada fifiko a sansanonin shine samar da bukatun tilas da suka hada da abinci da mafaka. Najeriya na kan yaki da cutar zazzabin Lassa kuma yawancin ‘yan kasar a ciki da wajen sansanonin, ba zasu iya killace kansu ba saboda basu da ruwan famfo da zasu wanke hannuwansu. Duk da karuwar tattlin arziki a kasashen yankin Afirka, dake kusa da hamada, kungiyar Boko Haram tana rike da karfinta a Najeriya dake da rauni da tarihin gurbatacciyar siyasa, da rashin daidaiton rabon arzikin kasa. Kungiyar Boko Haram ta wargaza illahirin yankin tafkin Chadi, ta kuma rusa ikon gwamnati a yankin da gurgunta jarin kasashen duniya da kuma tallafin kasashen waje. Har a yau, Najeriya ta fi bada fifiko kan ayyukan dakaru a yankin, amma bayan fiye da shekaru goma, gwamnatin ta kasa yin nasara akan Boko Haram da daidaita alamura a yankin. Karfin soja ba zai yi nasara kan Boko Haram ba, dole sai Najeriya ta yi amfani da hanyoyi dabamdaban don shawo kan musabbabin rashin tsaro da rashin daidaito ta hanyar tallafa wa alumma da kudade, samar da ci gaba, ilimi, da sauya tunanin wadanda ke kai hare hare. Samar da manufofi da zasu hada kan alummar yankunan da suka hada da mata da 'yan mata da sarakuna, shine zai daidaita alamura a yankin. Dole a samo hanyoyin hana tsangwama don a hada wadanda suka tuba daga ayyukan ta’addanci da iyalansu, a kuma maida wadanda suka kwaci kansu daga hannun masu garkuwa da ‘ya’yansu zuwa garuruwansu. Rashin mafita, da ci gaba da nuna wariya da rashin karuwar tattalin arziki zai iya sake maida wadanda suka tuba daga kungiyar Boko Haram da wadanda suka kubuta sake komawa hannun yan Boko Haram. Sanya mata da ‘yan mata na da muhimmanci wajen cimma nasara a yankin. A yau da ake tunawa da shekaru shida da sace 'yan matan Chibok, muna (?) kiran abokan aikinmu a dukan majalisun biyu, mu sake sanya Amurka ta kasance kan gaba wajen daga murya don karfafa mata da yammata a duniya. Mu roki gwamnatin Najeriya, da hadin gwiwr yankuna da kasashen duniya, ciki har da gwamnatin Amurka da hukumar tsaro, su kara kaimi wajen yin nasara akan 'yan ta'adda, su kuma aiwatar da tsarin sheka biyar don shawo kan barazanar tsaro da Boko Haram da sauran kungiyoyi masu tsattsauran ra'ayi a yankin. Idan har kasashen duniya basu sake zage damtse wajen samar da daidaituwar lamura a yankin ba, to lallai idan har cutar coronavirus ta bazu a Najeriya, zata yi illar da Boko Haram bata yi ba, wato hallaka abokan gaba da kafa daular musulunci ta yan taadda.       via Voice of America Hausa
0 notes
voahausa · 5 years
Link
Daraktan hulda da manema labarai na sashen aikace aikacen shelkwatar tsaron Najeriya, Manjo Janar John Enanche, ya ce duba da yadda cutar coronavirus ke yaduwa, rundunar tsaron kasar ta yi wani shiri na ko-ta-kwana don kare farar hula da sojojin kasar daga wannan cuta. Da yake yi wa Muryar Amurka karin bayani, kwamanda a rundunar sojin ruwan Najeriya Abdulsalam Sani, ya ce akwai wasu asibitoci guda goma sha bakwai na sojoji da aka kebe a shiyoyin kasar shida don tunkarar wannan cuta. Ya kuma ce tuni aka riga aka fara amfani da wasu daga cikin asibitocin wajen gudanar da bincike kan wannan cuta ta COVID-19.  Rahotanni sun bayyana cewa wani jami'in rundunar da ya dawo daga kasar waje kwanan nan ya kamu da cutar coronavirus kuma yana samun kulawa a asibiti. Yayin da wasu karin jami’an soji da suma suka dawo daga kasar waje suka killace kansu. Manjo Janar Eneche ya ce sojojin Najeriya zasu ci gaba da tallafa wa fararen hula wajen tunkarar wannan cuta da ta zama  alakakai. Ga karin bayani cikin sauti.    via Voice of America Hausa
0 notes
voahausa · 5 years
Link
An samu wata guguwa mai karfi hade da ruwa a birnin Nashville, a Tennessee da wasu wurare a yankin da safiyar yau Talata, inda ta halaka akalla mutane bakwai da kuma yin barna sosai. Wani bidiyo da aka dauka ya nuna yadda guguwar ta yi ta ratsawa cikin unguwanni, hade da walkiya, inda ta yi ta rushe gine-gine. Masu aikin gaggawa sun ce sun kai dauki ne bayan sun samu rahotanni dake nuna gidaje arba’in sun fadi a fadin Nashville. Kaza lika, jami’ai sun samar da matsugunnai na wucin gadi ga mutanen da guguwar ta tilasta ma barin gidajensu. Guguwar ta AU ta auku ne  a wani karamin filin jirgin sama na garin da ke yammacin Nashville in ta kashe a kalla mutun biyu.. Mahaukaciyar guguwa ta fara ne a kusa da karamin garin Camden, mai tazarar kilomita 160 yamma da Nashville, inda ta kashe mutum daya. Masu nazarin siyasa sun ce akwai yiwuwar guguwar ta shafi kada kuri’a a zaben yau a Tennessee, wacce ta ke daya daga cikin jihohi goma sha hudu da za a gudanar da zaben fidda gwani na ‘yan jam’iyyar ‘yan takarar jam’iyyar Democrat. via Voice of America Hausa
0 notes
voahausa · 5 years
Link
A yau Litinin kasar China ta bude wani asibiti mai gadaje dubu daya, wanda aka gina cikin gaggawa domin taimakawa kokarin da hukumomin yankin ke yi, na dakile yaduwar cutar Coronavirus da ta kama sama da mutune dubu goma sha-bakwai, bayan haka ta hallaka wasu 361. Hukumar Kiwon Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce, akwai fargaban mutanen da su ka kamu da cutar, za su karu yayin da ake ci gaba da karbar sakamakon gwaje-gwajen da aka gudanar a kan cutar. Cutar ta fi kamari a kasar China, amma kuma an samu kimanin mutune 153 da suka kamu da cutar a wasu kasashe 23. A jiya Lahadi, an samu mutum na farko da ya mutu sakamakon cutar a kasar Philippines bayan China. Hukumomin China sun yi kokarin dakile yaduwar cutar ta hanyar hana zirga-zirga a wasu yankunan kasar, tare da kara hutun sabuwar shekarar gargajiyar kasar, domin takaita alakar mutane a makarantu da kuma wuraren da taruwar jama'a. A yau Litinin ne kuma a kasar Vietnam, aka sallami wata mata da ta kamu da cutar ta Coronavirus, ita ce ta farko da aka sallama daga asibiti.   via Voice of America Hausa
0 notes