#sanarda
Explore tagged Tumblr posts
Text
artist: sanarda (posted with permission)
#911 abc#buddie#buddie fanart#911 buddie#buddie art#not my art#not my images#sanarda#911 3x09#911 s3#buddie s3#mp*#photo#ebfa
232 notes
·
View notes
Text
1 note
·
View note
Text
An kama jami'a 7 da taimakawa 'yan fashin daji a Zamfara
An kama jami’a 7 da taimakawa ‘yan fashin daji a Zamfara
Gwamnatin Jihar Zamfara ta ce an kama wasu jami’an tsaro bakwai a jihar bisa zarginsu da taimaka ayyukkan fashi da makami a sassa daban-daban na jihar. Gwamnatin ta sanarda haka ne a yayin wani taron manema labarai da ma’aikatun watsa labarai da harkokin tsaron na jihar suka gudanar a yau. A sanarwar da gwamnatin ta raba wa manema labarai ta ce jami’an tsaron bakwai sun fuskanci tambayoyi kuma…
View On WordPress
0 notes
Photo
Kasar Tanzania Zata Wallafa Sunayen Maza Ma'aurata Don Hana Yaudarar 'Yan Mata  Hukumomi sun shirya tsaf a Babban Birnin kasar Tanzaniya Dar’essalam don wallafa sunayen maza masu aure, saboda a cewarsu hakan zai hanasu yaudarar yan mata wanda ke matukar illata rayuwar matasan matan. Kwamishinan shiya na yankin Dar’essalam Paul Makonda ne ya sanarda hakan inda ya kara da cewa gwamnatinsa zata buga sunaye da hotunan mazajen ne a wani shafin yanar gizo don tona asirin maza mayaudara! “Na karbi koken yanmata da dama akan yanda mazan aure ke yaudararsu! Da yawansu na musu alkawarin aure amma daga bisani sai su gane cewa mazan nada aure! Hakan na jefasu cikin daka mai wuya” Makonda ya kara da cewa ” Abin yayi yawa dole gwamnati ta dau mataki don magance wannan balain” “Wayannan mazan marasa adalci na barin mata da dacin damuwa na yaudara da kuma shiga cikin tsaka mai wuya” Zaka iya samun Namiji mai kudi na ta yaudarar Yanmata da zummar aure! Amma sam ba hakannne a zuciyarsa ba! Makonda ya kara da cewa “A kasar Tanzaniya, akawai doka da ke kula da rayuwar matan da aka yaudara ta hanyar alkawarin aure” Babu Ta yanda zan kira kai na shugaba! Bayan kuwa ina ganin yanda mata ke shan wahala wajen maza masu aure. Dolene duk wani namiji mai aure ya yi rijista da gwamnati, tare da fada yanada aure ko bashida shi.Hakanne kadai zai taimaki mata su sani ko wanda ke musu alkawarin aure saurayine ko kuma mai aure. Kuma ya zama wajibi kowa yayi! Idan har kana zaune a gundumata in mista Makonda! Babu wani uzuri da zamu karba! Tunda bamu sabawa addinin kowa ba! To fa! Jama’a kunji wata sabuwa wai inji yan caca! #zirnaniyanews #kannywood #arewa24tvchannel (at Jos, Nigeria) https://www.instagram.com/p/B1S70Pbna4x/?igshid=6a0mnqzgdn7d
0 notes
Link
Gwamnatin jahar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta sanarda dakatar da wasu sarakunan gargajiya biyu bisa abinda ta kira rashin biyayya ga gwamnati. via BBC Hausa
0 notes
Text
Boko Haram ta kashe wasu mutane 11 da take rike dasu
Mayakan kungiyar Boko Haram sun sanarda kashe wasu mutane da suke garkuwa dasu su 11 wanda mafi yawancinsu kiristocine a yayin da ake bukukuwan kirsimeti.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2rr7pQC via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
Link
A jamhuriyar Nijar wata kotun birnin Yamai ta bai wa shugaban rikon kwaryar jam’iyyar Moden Lumana Oumarou Noma, gaskiya bayan da ya shigar da karar shugaban jam’iyyar ta kasa Hama Amadou. Oumarou Noma, dai ya zargi Hama Amadou ne da kwace masa hurumin shugabanci ba akan ka’ida ba. Sai dai magoya bayan babbar jam’iyar ta Adawa na cewa, wannan zai canza masu ra’ayi akan maganar takarar Hama Amadou a zaben 2021. A farkon makon nan da muke ciki ne shugaban jam’iyyar Moden Lumana Hama Amadou, dake hijira a birnin cotonou, ya aike da wasika zuwa ga mataimakan sa, don sanarda su cewa ya damka ragamar jami’iyyar a hannunsu. Sannan ya dakatar da shugaban rikon kwaryar jam’iyyar Oumarou Noma, daga mukaminsa, sai dai ya ce ba zai yi na'am da wannan mataki ba, mafari kenan daya garzaya kotu. Bayan sauraren bangarorin, dangane da wannan karar, alkali ya baiwa Hama Amadou rashin gaskiya, saboda a cewarsa sashe na 8 na kundin zabe, ya haramta masa daukan kowane irin mataki da sunan jam’iyya sakamakon hukuncin da ya hau kansa. Magoya bayan jam’iyyar ta Moden Lumana sun jaddada goyon baya ga jagoran na ‘yan Adawa Hama Amadou, saboda a cewarsu mutun ne mai akida. Wannan rikicin shugabanci na kara karfafa ne, a wannan lokacin da ya rage mako 1 a gudanar da taron jam’iyyar na kasa da zai tabbatar da sunan wanda zai tsaya mata a zaben shugaban kasa na 2021. Shugaban rikon kwarya na jam’iyyar Moden Lumana Oumarou Noma, yace lokacin magana bai yi ba. Da yammacin Juma’ar yau ne jiga-jigan jam’iyyar ta ‘yan Adawa ke gudanar da taro domin tattauna hanyoyin da zasu bi don dai-daita wannan lamarin. A saurari cikakken rahoton Souley Moumouni Barma. via Voice of America Hausa
0 notes
Text
mythology au Buddie as Helios x Dionysus artist: sanarda (posted with permission)
#buddie#911 buddie#911 abc#buddie fanart#buddie positivity month#not my images#not my art#mp*#photo#sanarda#fav!eb#ebfa
261 notes
·
View notes
Link
Majalisar dokokin jamhuriyar Nijar ta kudiri aniyar zagayen yankunan kasar, da nufin jan hankulan jama’a akan bukatar baiwa jami’an tsaro hadin kai, a yakin da suke karawa da ‘yan ta’adda. Bayan la’akari da babbar barazanar da ake fuskanta daga kungiyoyin ta’addanci irinsu Boko Haram wace aka gano cewa tana bullo da sababbin salon hare-hare a yankin Diffa. Da yake jawabi a yayin bukin bude taron shekara shekara ne shugaban majalisar dokokin jamhuriyar Nijar Ousseini Tinni ya sanarda shirin aikewa da tawagogi zuwa illahirin jihohin kasar, don fadakar da al’uma bukatar samun hadin kansu a yakin da dakarun gwamnati ke fafatawa da ‘yan ta’adda. Sabon salon da kungiyar Boko Haram ta bullo da shi a ‘yan watannin nan a yankin Diffa wani abu ne dake bukatar tsaurara matakai, don dakile dukkan wani yunkurin bazuwar wannan matsala zuwa wasu yankunan na daban. Dan majalisar Dokoki Lamido Moumouni Harouna na daga cikin wakilan al’umar yankin Diffa a majalisar dokokin Nijar, yace a shirye suke su tunkari matsalar kai tsaye. Lura da yadda matsalar tsaro ke mayarda hannun agogo baya a dukkan wasu ayyukan da suka shafi ci gaban al’uma ya sa ‘yan majalisar, shan alawashin fitar da talakawa daga kangi, kamar yadda dan majalisar dokokin kasa Sama'ila Hatimou Mai Aya ke bayyanawa. Satar mutane domin neman kudin fansa da kisan fararen hula, da jami’an tsaro ko cinnawa gidajen jama’a wuta hade da kai harin kunar bakin wake, na daga cikin hanyoyin da Boko Haram ke amfani a wannan yaki da ya tilasatawa dubban jama’a tserewa daga matsugunansu, duk kuwa da irin matakan da gwamnatin Nijar ke dauka, hakan yasa ake ganin bukatar samun hadin kan talakawa don kawo karshen matsalar. Wakilin muryar Amurka a Yamai Sule Mumuni Barma ya aiko mana karin bayani. via Voice of America Hausa
0 notes
Link
Kwanamdaya kacal bayan ta kwashe sa'o'i tara ta na ba da shaida a gaban kwamitin majalisar dokokin Amurka dake binciken zargin katsalandan da aka ce Rasha ta yi a zaben 2016, ta sanarda da ajiye aikinta a Fadar White House via Voice of America Hausa
0 notes
Text
"Bana Fariya">>Adam A. Zango zai bayar da kyautar dubu 100
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana wadanda suka lashe kyautar kudi daya saka a wata gasa wadda akayi akan sabon fim dinshi me suna Gwaska ya Dawo, a farkon sanarda gasar, Adamun yace wanda ya lashe zai bashi kyautar naira dubu Hamsin, amma a lokacin da yake sanar da wadanda suka lashe gasar yace zai basu dubu darine, wanda hakan ke nuna cewa ya ninka kudin kyautar kenan.
cigaba da karatu » from Hutudole>>zai birgeka, ya kayatar dakai, zaka nishadantu ka kuma karu. http://ift.tt/2FH2AoE via http://ift.tt/2y2TgY6
0 notes
Link
Hukumar zaben Kenya ta sanarda cewa shugaban kasar, Kenyatta, shi ya lashe zaben shugaban kasa duk da cewa kashi 98 cikin dari na masu jefa kuri'a sun kauracewa zaben kamar yadda madugun adawar kasar ya umurcesu via Voice of America Hausa
0 notes
Link
A hukumance an sanarda sake zaben shugaban kasar China XI Jinping wa’adi na biyu, a matsayin shugaban jam’iyyar kwamunis yau Laraba. via Voice of America Hausa
0 notes
Link
Shugaban 'yan adawan kasar Kenya Raila Odinga ya sanarda janyewa daga zaben shugaban kasa da za'a yi ranar 26 ga wannan watan saboda wasu bukatunsu da yace ba'a cika ba. Tun farko kotun kolin kasar ta soke sakamakon zaben farko da ya ba shugaban kasar Uhuru Kenyatta nasara via Voice of America Hausa
0 notes
Link
Bayan taron ministocin Jamhuriyar Nijar aka sanarda koran wasu shugabannin kananan hukumomi shida tare da soke majalisar mashawartan jihar Bilma bisa wasu dalilai da suke da nasaba da halin bera. via Voice of America Hausa
0 notes
Link
Babban daraktan hukumar ITF Joseph Ari shi ya sanarda manema labarai akan wasu yarjenoyoyin da hukumarsa tayi da wasu kasashen duniya via Voice of America Hausa
0 notes