#Bayani Ison
Explore tagged Tumblr posts
Text
Ad Astra (2019) elevates ‘Take Your Kids To Work Day’ to a cosmic scale.
Ad Astra (2019) elevates ‘Take Your Kids To Work Day’ to a cosmic scale. #Review
We all remember how exciting it was when you got to visit your mum and dad at work, right? James Gray’s thoughtful, introspective and quietly engrossing sci-fi meditation “Ad Astra” sets out to explore the bond between father and son when stretched onto an inhumanly cosmic scale.
When a mysterious pulse from the edge of the solar system causes widespread disruption on Earth, the authorities fear…
View On WordPress
#2019#7/10#Ad Astra Review#Adinett Nsabimana#Afsheen Olyaie#Alex Luna#Alyson Reed#Amanda Tudesco#Anne McDaniels#Anthony Katagas#Anthony Mosawi#Arnon Milchan#Bayani Ison#Bayardo De Murguia#Bobby Nish#Brad Pitt#Brynn Route#Daniel Sauli#Danny Hamouie#Dede Gardner#Donald Sutherland#Dong Yu#Donna Lee#Donnie Keshawarz#Doug Torres#Drama#Eleanor Goodall#Elisa Perry#Eliza Gerontakis#Elizabeth Willaman
0 notes
Link
Biyo bayan dage zaben da aka yi, yanzu haka jami'an zabe sun dukufa domin kammala ayyukan da suka kamata,tare da ba da tabbacin biyan ma'aikatan da aka dauka hakkokinsu. Yanzu haka jami'an zabe a jihohi sai kara daura damara da zage damtse suke yi,don ganin ba'a sake samun cikas ba a ranar Asabar, da aka sa domin gudanar da zaben. Kawo yanzu wasu kayakin da ba su isa wasu jihohi ba,tuni suka iso inda hukumar zabe ke zuwa babban bankin Najeriya, CBN, domin diban kayayyakin da suka ison. Barr. Kassim Gana Gaidam,da ke zama kwamishinan zabe a jihar Adamawa, daya daga cikin jihohin da aka samu jinkiri a wasu yankunanta,ya bayyana matakin da aka dauka. "Sai dai mu yi fata wannan canji da ya faru ya zama alheri, kuma ya zama zaben mun samu mun yi shi kamar yadda ya kamata." Inji Gaidam. Haka nan kuma, kwamishinan zaben ya bayyana irin matakin da aka dauka, idan har wasu ma'aikatan wucin gadin suka ki komawa domin gudanar da zaben. Saurari rahoton Ibrahim Abdulaziz domin jin cikakken bayani: via Voice of America Hausa
0 notes