#Allah Mungode
Explore tagged Tumblr posts
kotilyrics · 4 years ago
Text
Rashid Metal - Allah Mungode (Ameen)
Rashid Metal – Allah Mungode (Ameen)
Rashid Metal – Allah Mungode (Ameen). Download new release dancehall song from Ghanaian talented act, Rashid Metal tagged “Allah Mungode” (Ameen). Listen with a love one. Rashid Metal – Allah Mungode (Ameen)
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
isausmanmohd · 2 years ago
Photo
Tumblr media
ME YAKAI HAKAN DADI, ACE KUSAN KASHI 99% NA ABOKANKA A FACEBOOK DUK MASOYANE ANNABI (S.A.W) NE, KA DUBA YADDA KOWA ZUCIYARSA TA HASKAKA, BABU ABINDA KAKE TOZALI DASHI, SAI GWALA-GWALAN ZANTUKA NA NUNA MURNA DA ZUWAN WATAN HAIFUWARSA (S.A.W). ALLAH MUNGODE..! ( syd Muhammad Usman Gashua ✍️) https://www.instagram.com/p/CjDATYLoSyp/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes
1arewa · 4 years ago
Photo
Tumblr media
Kwanaki 5 Ya Rage Kayataccen Shirin Nan Mai Dogon Zango Rayuwar Amina Ya Fara Zuwan Muku Insha Allah . #Rayuwaraminaseries Zai Fara Zuwa Muku Ranar 5/10/2020 a YouTube Channel Din #Hausa_Top_Tv Karku Sake a Baku Labari Kuje YouTube Channel Dinmu Kuyi Mana Subscribe Sannan Ku Danna Kararrawa Dan Kasancewa Damu Mungode . . Daga Gidan Nishadi @hausatop_com Shiryawa @ayatullahi_tage Tsara Poster @haidar_designs Tsara Dandali @abba_ohma #washasha Kwalliya @official_bee2 Soundtrack @genesisofrhymes @i____am____mega @othmansharqin @freshemir Sound Design @dr_muda @zaharaddin_amjad @i____am____mega @genesisofrhymes Hoton Kati @dageji_photography__ Bayan Fage @abdul_ayatullahi_tage Zirga Zirga @kwankwamai4 Daukar Hoto @adam_a_dawasa @yamanidauda @iam_abdoul_b_eshaq Sauti @ahmad_a_plan Tsara Hoto @dir_musab Fitila @nurahudu40 @official_abba_light Sutura @ali_sani1 Cigaban shiri @real_babsonne Daukar nauyi @hausatop_com Labari/Umarni @aamdaz Cc @alassankwalle @freshemir @ahmad_aliyu_tage @ayatullahi_tage @aamdaz @official_hafnan @asmau_m_ahmad @aminu_a_dagash @real_alee_show @nafisai_shak @real_abdul_buba @real_tijjanniasase @real_abdul_buba @amiraabdullah70 @realsanibasar #bashqaya @Official_matasa @khairat_yar_mama @aminu_a_dagash @realalinuhu @realabmaishadda @latest_kannywood @kannywoodempire @kannywoodexclusive @officialkannywood kannywoodcelebrities @tsakar_gida @umarmaisanyi @official_yakubu_editor @rabiutheking @lawanahmad (at Games Village Bauchi) https://www.instagram.com/p/CFxGN8XBSpJ/?igshid=lwie6lsiuh6a
0 notes
dakeake-blog · 7 years ago
Text
ABUBUWAN DA ZAMU IYA GABATARWA A DAKE AKE GLOBAL WHATSAPP GROUP A YAU LARABA
ABUBUWAN DA ZAMU IYA GABATARWA A DAKE AKE GLOBAL WHATSAPP GROUP A YAU LARABA
Salamun alaikum wa rahmatullah wa barakatuh
Yan uwa masu albarka in sha Allah, yau laraba zamu gabatar da abubuwa 3, kamar haka;
A- Ingantaccen Gida
B-
C- Darajar ki – Abincin ki
Da fatan zaa yi mana uzuri idan bamu samu sukunin aiwatar da duka ba.
Mungode sosai Allah ya qara albarka a rayuwarmu data iyalanmu, yaji kan mahaifanmu yasa suna aljanna.
Hadiza Balanti A madadin admins
#dakeake dakeake.…
View On WordPress
0 notes
isausmanmohd · 2 years ago
Photo
Tumblr media
ALLAHU KENAN YADDA YASO ZAYAYI...! .... ولله العزة ولرسوله وللمؤمنين ولكن المنافقين لا يعلمون Waki'oin da suka abku dashi, da kuma jujjuyawarsa, suna tuna mini waki'oin da suka faru da mazajen farko, da jujjuyawarsu, da irin sakamakon da yake biyo baya, sai na wanzu ina mai jinjinya ga ALLAH da ikonsa, wanda ya kasance Mabuwayi kuma gwani cikin tsara abubuwa. DARUSSAN DAKE CIKIN WANNAN HOTO 1- Alokacin da wasu suke kyamaci gaskiyar dake tattare dakai, har suka nemi tozarci a gareka, to a lokacin wasu madaukaka garesu zasuke kwankwasa kofa gareka, suna masu begen amfanuwa da baiwar da ALLAH yayi maka. 2- Idan kayi hakuri da kowanne irin nau'in jarabawa ka jure, to da sannu zaka riski wani mataki da wadanda sukaso cutar da kai, idan suka ganka kwarjininka zai gigita nutsuwarsu. 3- Ko da karfi da iko sunyi tasiri wajen kawar da ma'abota gaskiya a inda suke, to Izza na tabbatane wajen ALLAH da wadanda sukayi imani suka karbi kaddarar da tazo musu. 4- Idan har shekara ta zagayo da wasu yan watanni, mawuyacine Bahari ya amsa sunan da yake amsawa a halin yanzu, shi kuma Khalifa ganuwar daukakarsa ta kewaya dukkan sasanni na Duniya. ( Muhammad Usman Gashua✍️) ALLAH MUNGODE. ALHAMDULILLAH. https://www.instagram.com/p/CivV52CIyUJ/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes