#cece & kora
Explore tagged Tumblr posts
voahausa · 5 years ago
Link
Batun jigilar Almajirai a tsakanin gwamnocin arewacin najeriya na ci gaba da kara tsamin dangantaka tsakanin mamallaka makarantun tsangayu a yankin Alarammomi a Kano da kuma gwamnatin jihar. Gwamnatin Kano ce dai ta fara jigilar almajiran zuwa jihohin Jigawa da Kaduna su kimanin dubu 2, a wani bangare na yunkurin ta na hade tsarin karatun allo dana book. Matakin dai ya haifar da cece-kuce tsakanin gwamnonin Kano da Kaduna a hannu guda, inda a daya hannun dangantaka ta so tayi tsami tsakanin gwamnatin Jigawa da ta Kano. A kwanakin baya dai gwamnan Kaduna Nasir Elrufa’I yayi zargin takwaransa na Kano da kara alkaluman masu dauke da cutar Korona saboda almajiran da Kanon ta mayar zuwa Kaduna. Yanzu haka dai makamanciyar waccan takaddama na wanzuwa tsakanin Hafizan Alkur’ani a jihar Kano da gwamnatin jihar, domin sun bayyana matakin korar almajiran da cewa wani yunkuri ne na tozarta tsarin koyon karatun alqur’ani. Gwani Lawi Gwani Danzarga shine shugaban kungiyar mahaddata alqur’ani ta jihar Kano kuma ya sheda wa Muryar Amurka cewa "mu muna da karancin gata, ana yin abu ba tare da an shawarce mu ba." "Me yasa ba za ayi wa karasun alkur'ani gata ba, a gyara tsarin." Sai dai kwamishinan ilimi na Kano Alhaji Sanusi Sa’idu Kiru na cewa "sun mayar da harkar almajiranci kamar kasuwanci." "Shi yasa kake ta jin kara akan batun. Kwannakin baya gwamnati ta ce a kawo almajirai zuwa ma'aikatar harkokin ilimi amma duk suka ki kawo daliban nasu saboda sun san cewa idan suka kai su, to kasuwancinsu zai tafi." Dangane da fahimtar da wasu keyi cewa, matakin na gwamnati, tamkar yunkuri ne na korar baki daga Jihar, lamarin da masu kula da lamura ke cewa, da karbar bakin ne kanon ta bunkasa. Tuni dai gwamnonin Borno da Yobe da kuma Sokoto suka ayyana cewa, babu wani almajiri da zasu kora daga jihohinsu, yayin da gwamnan Jigawa yace sai bayan annobar korona zai nazarin matakin daya dace. Saurari rahoton a sauti.   via Voice of America Hausa
0 notes
hausafilmstv · 6 years ago
Text
Komawar Babachir Lawal fadar shugaban kasa ta jawo cece-kuce
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya da aka kora daga aiki watanni 13 da suka gabata dalilin zargin almundahanar kudin yanke ciyayi, Babachir David Lawal ya sake bayyana a fadar shugaban kasa a jiya Laraba.
cigaba da karatu » from Hutudole: labarai da hausa https://ift.tt/2PvMK41 via https://ift.tt/2whmJRK
0 notes
alwaysvivid · 3 years ago
Text
whileinvenus​:
Tumblr media
if nakyung learned anything from the first time this happened is that communication is key. she still stands by that if her and chloe actually talked about what happened with johnny, they’d still be friends or at least better than they are now. but they didn’t, they snapped at each other, fought, yelled, argued, everything but talk and now they’re going on months of no talking unless they’re on camera.
cece isn’t nakyung’s friend. she barely knew the girl. but still, for some reason, it mattered to her a lot of what the other girl thought of her. she wanted to fix their relationship that didn’t exist prior to the whole ‘other woman pt.2′ scandal. 
she’s projecting it’s obvious but she won’t admit that, ever.
“that’s so cool. i didn’t actually meet him until, like, 2017 when yoonah introduced us. he was such a tool–” beside her kora kicks her leg in a last ditch effort to stop whatever nakyung is trying to do, the awkwardness of cece and nakyung’s conversation spilling over onto her and making kora feel like she’s watching a car crash. nakyung looks at kora, slowly shutting her mouth with a tight smile as she looks back at cece, clearing her throat.
“sorry,” the girl whispers, taking a long sip of her orange drink and letting a silence settle at the table. then the thoughts start eating at her again, what if cece told everyone she came onto him? what if she thinks nakyung is the bad person? what jaehyun lied to cece about her? she can’t keep her mouth shut, she just can’t.
“i really didn’t mean to sleep with your boyfriend,” nakyung blurts, causing kora’s eyes to widen and fork to freeze mid-stab as nakyung’s hands do as much talking as her mouth, “like, i really didn’t. i swear. i thought it was just me and yoonah and–and he’d always pick yoonah over me anyways so i thought i was just a back-up not a back-up back-up and he rarely talked to me about anything but se–” kora kicks nakyung’s leg again, this time harder to stop her nearly incoherent rambles about jaehyun and further embarrass herself.
“i know it looks bad but i didn’t mean it. i swear.”
cece wanted to scream at nakyung and tell her to shut the fuck up and just eat her fucking food but she didn’t have it in her. all she could do was ignore her and maybe she’d get the message that she didn’t want to be friends.
she could hear that nakyung was still speaking but as she made her eyes zero in on her spaghetti her voice seemed to fade into the ambiance of the waves crashing behind her.
“i really didn’t mean to sleep with your boyfriend,”
cece’s head shot up at this, her eyes finally locking with the ones across the table.
“what the -“
“i know it looks bad but i didn’t mean it. i swear.”
cece didn’t have words to express the sudden wave of red hot rage and embarrasment that coursed through her. she really couldn’t understand why nakyung was persisting so much, surely she could see that cece was uncomfortable or at least that now was not the time for cece to relive that fact that someone she thought was the love of her life was fucking other girls.
why did she believe that the company holiday was the perfect time to address everything. why would she announce that in front of everyone and embarrass her even more.
“nakyung ...” she mumbled trying to draw as little attention to herself as possible.
“you don’t have to explain yourself to me, you don’t have to lie either. you literally said he’d said so much about me. and you ... you did it to chloe... it’s okay just ... stop talking to me. please.”
Tumblr media
10 notes · View notes
voahausa · 8 years ago
Link
Shugaba Donald Trump na Amurka ya kara zafafa cece-kuccen dake tsakaninsa da mutumin da ya kora daga mukamin shugabancin hukumar binciken manyan laifukka ta Amurka ta FBI, James Comey. via Voice of America Hausa
0 notes
voahausa · 8 years ago
Link
Tun shekaran jiya da aka kori shugaban hukumar binciken manyan laifuffuka ta FBI waeo James Comey, ake ta cece-ku-ce a nan Amurka musamman tsakanin 'yan siyasa. Ko a yau ma sai da Majalisar kasa ta saurari jin ba'asin lamarin na korar jami'in. via Voice of America Hausa
0 notes
astrobabeyyy · 6 years ago
Text
Kora: screeches and pulls out a knife while Chuck tries to stop her from killing the guy
Quiver: glares
Blade: stabs his past lover to death
Naya: cry
Kaya: tries to hold back her anger as she keeps her hippie act up
Alex: hide behind Cece/Cay
Your oc is in a happy relationship and is going to be married in a about a year, when suddenly one of their past loves shows up out of the blue. What do they do?
69 notes · View notes